-
Sojojin Gwamnatin H.K.I Sun Jikkata Palasdinawa Tare Da Kame Wasu Na Daban
Jul 25, 2017 06:31Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila suna ci gaba da murkushe Palasdinawa, inda suka jikkata Palasdinawa 5 tare da yin awungaba da wasu uku na daban.
-
Majiyar Sojojin HKI Ta Ce Sojojin Kasar Sun Kakkabo Wata Roka Wacce Aka Cilla Daga Yankin Gaza
Jul 23, 2017 09:01Majiyar sojojin HKI ta bayyana cewa sojojin kasar sun kakkabo wani makamin linzami wanda aka cilla daga yankin Gaza zuwa cikin haramtacciyar kasar a safiyar yau Lahadi.
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinawa Sun Sha Alwashin Mayar Da Martani Ga Sahyoniyawa
Jul 22, 2017 05:48Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske ga haramtacciyar kasar Isra'ila matukar ta ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus da take ci gaba da yi cikin 'yan kwanakin nan.
-
Yadda HKI Ke Ci Gaba Da Azabtawa Palasdinawa
Jul 22, 2017 05:32A kallah Palasdinawa hudu ne suka yi shahada a yayin da jami'an tsaro yahudawan mamaya na Isra'ila suka farma masu bayan sallah Juma'a a jiya.
-
Wani Dan Siyasa A Aljeriya Ya Ce: Cin Zarafin Palasdinawa Laifin Wasu Kasashe Larabawa Ne
Jul 21, 2017 18:52Shugaban jam'iyyar Aljazeera Al-Jadidah Front a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wasu gwamnatocin kasashen Larabawa suna da hannu kai tsaye a bakar siyasar zaluncin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da aiwatarwa kan al'ummar Palasdinu.
-
Hamas Ta Yi Kira Zuwa Ga Zanga-Zangar Kare Masallacin Quds
Jul 21, 2017 06:31Kungiyar Hamas ta yi kira zuwa ga gagarumar zanga-zanga a yau Juma'a a dukkanin fadin Palastinu.
-
Isra'ila : An Sallami Babban Limamin Masallacin Qudus
Jul 14, 2017 16:49'Yan sanda yahudawan mamaya na Isra'ila sun sallami babban malamin nan mai bada fatawowi a Palastine, kana limamin masalacin Qudus, Sheikh Muhammad Hussain bayan da suka tsare shi na wasu 'yan sa'o'i bayan harin da aka kai a masallacin Qudus a yau Juma'a.
-
Majalisar Dokokin Palasdinu Ta Maida Martani Kan Hana 'Yan Kungiyar Hamas Albashi A Majalisar
Jul 09, 2017 18:59Majalisar Dokokin Palasdinu ta bayyana cewa matakin da hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan palasdinawa ta dauka na hana 'yan Majalisar da suka fito daga kungiyar Hamas albashi yana matsayin shelanta yaki ne kan Majalisar.
-
UNESCO Ta Saka Birnin Alkhalil Na Palastine A Cikin Wuraren Tarihin Duniya
Jul 09, 2017 05:42Hukumar kula da adana wurare da kayayyakin tarihi ta duniya UNESCO ta saka birnin Alkhalil da kuma masallacin annabi Ibrahim a cikin wuraren tarihi na duniya.
-
Jagora:Yaki Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila Wajibi Ne A Shiri'ar Musulunci.
Jun 27, 2017 07:20Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul -Khaminae ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.