-
Matsalar Palasdinu Ita Ce Babbar Matsala Da Ke Gaban Al-Ummar Musulmi A Duniya
Jun 23, 2017 04:36Shugaban komitin tsaro a majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa matsalar mamayar kasar Palasdinu wanda yahudawan sahyonia suka yi ita ce babban matsalar al-ummar musulmi
-
Taron Nuna Goyon Baya Ga Al’ummar Palastine A Ghana
Jun 09, 2017 06:24Kungiyar masu ra’ayin gurguzu za su gudanar da wani taron nuna goyon baya ga al’ummar Palastine a kasar Ghana.
-
Babban Sakataren MDD Ya Yi Furuci Da Cewa H.K.Isra'ila Ta Wurga Rayuwar Palasdinawa Cikin Masifa
Jun 07, 2017 06:35Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Haramtacciyar Kasar Isra'ila ce ta wurga al'ummar Palasdinu cikin mummunan kangin rayuwa da har yanzu haka suke fuskantar koma baya a fagen rayuwa.
-
Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas
May 23, 2017 11:19Shugaban Palasdinawa Mahmud Abbas ya sake nanata bukatar samar da kasashe biyu a yankin Gabas ta tsakiya wanda hakan ne a cewarsa zai bada damar samar da kasar Palasdinu mai cin gashin kanta.
-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine ya yi Shahada
May 22, 2017 19:15Matashin ya yi shahada ne bayan da sojojin 'yan sayahoniya su ka harbe shi a gabacin birnin Kudus, a yau litinin.
-
Trump Ya Isa Isra'ila A Ci Gaba Da Ran Gadinsa Na Farko
May 22, 2017 13:15A ci gaba da ran gadinsa na farko a wasu kasahen duniya, shugaban Donald Trump na Amurka ya isa Isra'ila a yau Litinin.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Harin Kan Palasdinawa
May 18, 2017 12:12Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palasdinawa a garin Nablus da ke gabar yammacin Kogin Jordan.
-
An Kwantar Da Fursunoni Falastinawa 76 Masu Yajin Cin Abinci A Asibiti
May 17, 2017 05:52An kwantar da wasu fursunoni Falastinawa su 76 a asibiti sakamakon mawuyacin halin rashin lafiya da suka shiga ciki biyo bayan ci gaba da yajin cin abincin da suke yi wanda ya shiga kwanansa na 30 don nuna rashin amincewarsu da mummunan yanayin da suke ciki a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Palastinawa Na Ci Gaba Da Yajin Cin Abinci A Gidajen Kurkukun Isra'ila
May 13, 2017 12:46Kimanin fursunonin falastinawa 100 ne suka hade da sauran 'yan uwansu masu gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun Isra'ila.
-
Al'ummar Palastinu Na Gudanar Da Gangami Mai Taken Daga Haifa Zuwa Aqsa
May 08, 2017 07:29Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.