-
Palasdinu: Isma'ila Haniyya Ya Zama Shugaban Ofishin Siyasa Na Kungiyar Hamas.
May 06, 2017 13:30A jiya Juma'a ne kungiyar ta Hamas ta zabi Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al.
-
Dakarun Izzudden Al-Qassam Sun Ja Kunnen 'Isra'ila' Kan Batun Fursunoni
May 03, 2017 11:16Dakarun Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar Hamas ta ba wa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wa'adin sa'oi 24 da amince da bukatun fursunoni masu yajin cin abinci ko kuma su jira abin da zai biyo baya.
-
Kungiyar Hamas Na Shirin Sanar Da Sunan Sabon Shugabanta
May 01, 2017 10:52Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewar nan da 'yan kwanaki kadan za ta sanar da sunan sabon shugaban kungiyar wanda zai ci gaba da jagorancinta.
-
Palasdinawa Na Yajin Aikin gama Gari
Apr 27, 2017 11:10Al'ummar Palasdinu na wani yajin aikin gama gari domin nuna goyan bayansu ga fursunonin dake yajin cin abunci a gidajen kurkukun yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Bukatun Palastinawa Masu Yajin Cin Abinci A Gidajen Kason Isra'ila
Apr 26, 2017 05:49Marwan Barguthi daya daga cikin fitattun Palastinawa da ke tsare a gidan kason Isra'ila, ya aike da wasika zuwa ga majalisun dokokin na kasashen duniya, domin neman su mara baya ga fursunonin Palastinawa da ke neman hakkokinsu.
-
An Bukaci Taimakon Red Cross Kan Yajin Cin Abincin Fursunonin Palastinawa
Apr 22, 2017 17:34An bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da fursunonin Palastinawa ke yi.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Senegal Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Fursunoni Palastinawa
Apr 19, 2017 11:16Wasu manyan 'yan siyasa da kuma jami'an kungiyoyin fararen hula a kasar Senegal sun sanar da goyon bayansu ga fursunoni Palastinawa da suke tsare a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Bukatar Kungiyar Hadin Kan Larabawa Na Taimakawa Palastinawan Dake Tsare A Gidan Yari
Apr 17, 2017 18:21Kungiyar Hadin kan Kasashen Larabawa Ta Bukaci dukkanin kasashen Duniya da suka yi imani da 'yanci gami da Hakin bil-adama da su taimakawa Palastinawan dake tsare a gidan Kason Gwamnatin haramcecciyar kasar Isra'ila.
-
Daruruwan Palastinawa A Gidajen Yarin Isra'ila Sun Fara Yajin Cin Abinci
Apr 17, 2017 10:38Daruruwan Palastinawa da ake tsare da su a gidajen yari daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila sun fara gudanar da boren yajin cin abinci, wanda shi ne irinsa mafi girma saboda irin mummunan halin da suke ciki.
-
Matakin Isra'ila Na Yin Sabbin Gine-gine Abun Allah-wadai Ne
Mar 31, 2017 08:49Matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila na yin sabbin gine-gine a yammacin gabar kogin Jordan ya janyo mata da firicin Allah tsine daga bangarori daba daban na duniya.