-
Jami'an Tsaron Isar'aila Sun Yi Awon Gaba Da Masu Gadin Masallacin Quds
Mar 29, 2017 05:49Jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame mutane 11 daga cikin masu gadin masallacin quds mai alfarma.
-
Kasashen Larabawa Sun Goyi Bayan Samar Da Kasashen Isra'ila Da Palestine
Mar 28, 2017 15:07kungiyar kasashen larabawa ta ce tana goyan bayan samar da kasashen Palestine da kuma Isra'ila domin kawo karshen dadaden rikici na tsakanin bangarorin biyu.
-
An Kirayi Shugabannin Larabawa Da Su Bayar Da Muhimmanci Kan Palastine
Mar 27, 2017 17:32Babban malami mai bayar da fatwa a birnin Quds da sauran yankunan Palastinu Sheikh Muhammad Hussain ya kirayi shugabannin larabawa da cewa, ya zama wajibi a kansu da su bayar da muhimamnci a kan batun Palastinu da Quds a zaman da za su gudanar a kasar Jordan.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harbinsa Da Bindiga
Mar 24, 2017 05:30Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira tare da jikkata wasu uku na daban a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan.
-
An kama Palastinawa 9 a gabar tekun jodan
Mar 23, 2017 11:08Jami'an tsaron Haramcecciyar kasarv Isra'ila sun yi awan gaba da Palastinawa 9 a gabar tekun Jodan
-
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Palasdinawa
Mar 22, 2017 18:08Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan jami'ar Qudus da ke yankin Abu-dis a garin Baitu-Maqdis, inda suka jikkata dalibai masu yawa.
-
Palastinawa Sun Yi Allawadai Da Hana Kiran Sallah A Birnin Quds
Mar 13, 2017 19:27Dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
-
Malaman Musulmi Na Mayar Da Martani Kan Hana Kiran Sallah A Quds
Mar 11, 2017 06:38Malaman musulmi na ci gaba da mayar da martani kan dokar hana kiran salla a birnin Quds da Isra'ila ta kafa, tare da bayyana hakan a matsayin shelanta yaki a kan muslunci.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kame Wata 'Yar Majalisar Dokokin Palastinu
Mar 09, 2017 16:52Jami'an tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame wata 'yar majalisar dokokin Palastinu a yau a gidanta da ke kusa da birnin Alkhalil a gabar yamma da kogin Jordan.
-
An Zargi Likitocin Isra'ila Da Azabtar Da Palastinawa A Kurkukun Isra'ila
Mar 05, 2017 17:34An zargi likitocin haramtacciyar kasar Isra'ila da azabtar da Palastinawa da suke tsare a cikin kurkukun Isra'ila ta hanyoyi da daban-daban.