-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Bakar Siyasarta Kan Palasdinawa
Oct 17, 2016 17:31Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da aiwatar da bakar siyasar zalunci kan al'ummar Palasdinu musamman kananan yara.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Bukaci Zaman Kasa Da Kasa Kan Matsalar Fursunoninta A Kurkukun H.K.I
Oct 03, 2016 17:43Shugaban hukumar kula da harkokin Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci gudanar da zaman taron kasa da kasa kan matsalolin Palasdinawa da ake tsare da su a haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Matsayar Shugabanni da Al'ummar Larabawa Kan Mutuwar Shimon Peres.
Oct 01, 2016 05:40A daidai lokacin da al'ummar Palastinu da kungiyoyin gwagwarmayar Palasatinawa suke ci gaba da nuna farin cikinsu dangane da mutuwar tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres, a bangare guda kuma wasu daga cikin shugabannin larabawan kuwa sai nuna aihininsu suke yi dangane da wannan mutuwar, lamarin da ke sake tabbatar da irin tazarar da ke tsakanin shugabannin larabawan da al'ummomin da suke ikirarin suna jagoranta.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Oct 01, 2016 05:35Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wani bapalasdine a gabar yammacin Kogin Jordan lamarin da ya janyo shahadarsa a jiya Juma'a.
-
Obama: Ya Kamata Isra'ila Ta San Ba Za Ta Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palastinawa Har Abada Ba
Sep 21, 2016 12:04Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar ya kamata haramtacciyar kasar Isra'ila ta san cewa ba za ta ci gaba da mamaye yankunan Palastinawa har abada ba don haka ya kamata ta yi sulhu da Palastinawan.
-
Jami'in H.K.Isra'ila Ya Yi Furuci Da Cewa Sojojin H.K.Isra'ila Suna Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Palasdinawa
Aug 29, 2016 05:56Wani babban jami'in tsaron gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: A kan idonsa ya sha ganin yadda sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke aiwatar da kisan gilla kan Palasdinawa.
-
Iran Ta Bukaci Daukan Matakan Kasa Da Kasa Don Hana Rusa Masallacin Al-Aqsa
Aug 24, 2016 05:10Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira da a dau matakan gaggawa kana kuma na kasa da kasa don dakile kokarin haramtacciyar kasar Isra'ila na rusa masallacin Al-Aqsa mai alfarma.
-
Tunawa Da Ranar Da Sahyoniyawa Suka Sanya Wa Masallacin Kudus Wuta
Aug 22, 2016 05:38Ranar 21 ga watan Augustan 1969 ta kasance rana ce wacce ta shiga cikin tarihin irin aika-aikan da yahudawan sahyoniya suke ci gaba da yi wa bil'adama don kuwa rana ce da wani mai ra'ayin sahyoniyawan dan asalin kasar Australiya mai suna Denis Michael Rohan ya sanya wa masallacin Al-Aqsa alkiblar musulmi na farko kana kuma waje na uku mafi tsarki a wajensu, wuta; lamarin da ya kara fito da irin bakar aniyar sahyoniyawan.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Kimanin 40 A Garin Khalil
Aug 17, 2016 05:29Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan sansanin 'yan gudun hijiran Palasdinawa da ke yankin garin Khalil a gabar yammacin Kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa kimanin 40.
-
Kasar Agentina Zata Ci Gaba Da Siyasar Goyon Bayan Kafa 'Yentacciyar Kasar Palasdinu
Aug 14, 2016 12:00Kasar Agentina zata ci gaba da bawa Palasdiawa goyon baya kan kafa 'yentacciyar kasar Palasdinu