Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

palastinu

  • Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Hudu A Gabar Yammacin Kogin Jordan

    Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Hudu A Gabar Yammacin Kogin Jordan

    Aug 10, 2016 11:19

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a sansanin 'yan gudun hijira da ke kusa da garin Ramallah a gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla hudu.

  • Kotun Soji A Zirin Gaza Na Palasdinu Ta Zartar Da Hukuncin Dauri Kan Dan Leken Asirin H.K.Isra'ila

    Kotun Soji A Zirin Gaza Na Palasdinu Ta Zartar Da Hukuncin Dauri Kan Dan Leken Asirin H.K.Isra'ila

    Aug 09, 2016 10:54

    Kotun soji a Zirin Gaza na Palasdinu ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani bapalasdine da aka samu da laifin yin leken asiri ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a tsakanin Palasdinawa.

  • Palasdinawa Sun Bukaci A Takawa 'Yan sahayoniya birki akan cin zarafin fursunoni.

    Palasdinawa Sun Bukaci A Takawa 'Yan sahayoniya birki akan cin zarafin fursunoni.

    Aug 08, 2016 08:08

    Palasdianwa sun bukaci a tursasa Haramtacciyar Kasar Isra'ila ta daina cin zarafin Palasdinawa

  • Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    Aug 06, 2016 11:12

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun sake kai hare-haren wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza a matsayin ci gaba da karya yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma tsakanin Hukumar Palasdinawa da bangaren gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • An bukaci MDD da ta kira taron gagguwa kan halin da 'yan gidan yari Palastinawa ke ciki.

    An bukaci MDD da ta kira taron gagguwa kan halin da 'yan gidan yari Palastinawa ke ciki.

    Aug 05, 2016 18:24

    Mataimakin ofishin Siyasa na kungiyar gwagwarmayar Palastinawa Hamas ya bukaci MDD da ta kira taron gaggawa domin tattaunawa a kan halin da Palastinawa dake tsare a gidajen kason HKI ke ciki.

  • Duniya na ci gaba da yin alawadai kan alakar Saudiya da Haramcecciyar kasar Isra'ila

    Duniya na ci gaba da yin alawadai kan alakar Saudiya da Haramcecciyar kasar Isra'ila

    Aug 03, 2016 05:25

    Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi alawadai kan medo alaka tsakanin kasar Saudiya da Haramcecciyar kasar Isra'ila

  • Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Sojojin Gwamnatin H.K.I Kan Yankunan Palasdinawa

    Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Sojojin Gwamnatin H.K.I Kan Yankunan Palasdinawa

    Jul 31, 2016 05:03

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa, inda a yammacin jiya Asabar suka jikkata Palasdinawa akalla biyar a yankin Zirin Gaza.

  • Hukumar Cin Gashin Kan Palasdinu Ta Bukaci Kawo Karshen Kisan Palasdinawa

    Hukumar Cin Gashin Kan Palasdinu Ta Bukaci Kawo Karshen Kisan Palasdinawa

    Jul 19, 2016 05:13

    Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta bukaci kawo karshen hare-haren wuce gona da iri kan Palasdinawa.

  • Palasdinu

    Palasdinu

    Jul 14, 2016 06:36

    Majalisar Dinkin Duniya Ta ce: "Za A Ci Gaba Da Rikici A Gabas Ta Tsakiya Idan Ba a Kafa Gwamnatin Palasdinawa ba.

  • Kungiyar Hamas Da Sauran Kungiyoyin Palastinawa Sun Mayar Wa Saudiyya Da Martani

    Kungiyar Hamas Da Sauran Kungiyoyin Palastinawa Sun Mayar Wa Saudiyya Da Martani

    Jul 11, 2016 16:23

    Kungiyar Hamas tare da sauran kungiyoyin palastinawa sun mayarwa Saudiyya da martani dangane da siffanta su da 'yan ta'adda da tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar ya yi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS