-
An halaka wani bayahude guda a gabar kogin Jodan.
Jun 30, 2016 11:15A ci gaba da kai harin kare kai, Palastinawa sun hallaka wani Bayahude guda
-
Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Ya Jinkirta ziyararsa Zuwa Palastinu
Jun 14, 2016 11:11Israela ta hana tafiyar Nabil Al-Arabi zuwa Palasdinu har sau biyu
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Nemi Yin Kutse A Cikin Masallacin Quds Mai Alfarma
Jun 13, 2016 15:45Wasu yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun nemi yin kutse a yau a cikin harabar masallacin Quds mai alfarma, yayin da daruruwan masallata da ke cikin masallacin suka yi musu waigi.
-
Shugaban Palasdinawa Ya gargadin "Yan Sahayoniya Akan Masallacin Qudus.
Jun 13, 2016 08:19Abbas Abu Mazin: Masallacin Qudus Jan Layi Ne A Wurinmu:
-
Harin 'Yan Sahayoniya A Yammacin Kogin Jordan
Jun 11, 2016 18:53Sojojin Sun Kai Farmaki A Kauyen Bani Na'im da ke yammacin Kogin Jordan.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa A Cikin Hubbaren Annabi Yusuf (AS) A Nablus
Jun 04, 2016 10:17Kimanin yahudawan sahyuniya 3000 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) da ke Nablus a gabar yamma da kogin Jordan a Palastinu.
-
Yan Gwagwarmayar Palasdinawa Sun Mai Da Martani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
May 26, 2016 18:21Yan gwagwarmayar Palasdinawa sun kai harin mai da martani kan haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar harba wasu makamai masu linzami kan matsugunan Yahaudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Farmakin Dakarun Haramcecciyar kasar Isra'ila kan gidajen Palastinawa
May 19, 2016 15:08Sojojin Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da kai farmaki kan gidajen Palastinawa tare da kame wani adadi daga cikinsu.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Suna Ci Gaba Da Rusa Gidajen Palasdinawa A Birnin Qudus
May 16, 2016 17:52Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da rushe-rushen gidajen Palasdinawa a birnin Qudus da aka mamaye lamarin da ke ci gaba da mai da Palasdinawa 'yan gudun hijira.
-
Kungiyar Unesco Ta soki Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
May 14, 2016 19:43Kungiyar da ke kare al'adu ta majalisar dinkin duniya ta soki yadda 'yan Sahayoniya ke kai wa yaran palasdinawa hari.