Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

palastinu

  • Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Kakkausar Suka Kan Mahmud Abbas

    Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Kakkausar Suka Kan Mahmud Abbas

    Mar 17, 2016 05:44

    Kungiyar Palasdinawa ta Hamas ta yi kakkausar suka kan shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar Palasdinawa Mahmud Abbas Abu-Mazin Kan yadda yake gudanar da shugabancin hukumar ta Palasdinawa.

  • Shahadar Bapalasdiniya

    Shahadar Bapalasdiniya

    Mar 08, 2016 12:42

    "Yan Sandan H.K.Isra'ila Sun Harbe wata Bapalasdinya

  • Kotun Isra'ila Ta ki Amincewa Kai Dan Jaridar Palastinu Mai Yajin Cin Abinci Asibitin Palastinawa

    Kotun Isra'ila Ta ki Amincewa Kai Dan Jaridar Palastinu Mai Yajin Cin Abinci Asibitin Palastinawa

    Feb 16, 2016 05:47

    Babbar kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi watsi da bukatar da aka gabatar na dage dan jaridar nan Bapalastine da ke ci gaba da yajin cin abin sakamakon tsare shi da ake ci gaba da yi daga wani asibitin da ke arewacin haramtacciyar kasar Isra'ilan zuwa wani asibtin Palastinawa dake Yammacin Kogin Jordan sakamakon mawuyacin halin da yake ciki.

  • HKI ta hana tawagar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin Gaza

    HKI ta hana tawagar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin Gaza

    Feb 11, 2016 17:38

    Magabatan HKI sun hana tawagar Majalisar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin zirin Gaza

  • Kotun H.K.Isra'ila Ta Zartar Da Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Dan Majalisar Dokokin Kasar Balarabe

    Kotun H.K.Isra'ila Ta Zartar Da Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Dan Majalisar Dokokin Kasar Balarabe

    Feb 07, 2016 18:26

    Kotu a haramtacciyar kasar Isra'ila ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani dan Majalisar Dokokin Kasar da ke wakiltan Larabawa Palasdinu a Majalisar.

  • Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada A Birnin Qudus

    Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada A Birnin Qudus

    Feb 03, 2016 17:58

    Wasu 'yan gwagwarmayar palasdinawa uku sun yi shahada sakamakon bude musu wutan bindiga da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a yau Laraba.

  • Shahadar Palasdinawa Akalla 22 Tare Da Kame Wasu 460 A Cikin Watan Janairu

    Shahadar Palasdinawa Akalla 22 Tare Da Kame Wasu 460 A Cikin Watan Janairu

    Feb 01, 2016 06:42

    Wata cibiyar bincike mai zaman kanta a Palasdinu ta bayyana ce; A cikin watan Janairun da ya gabata kacal sojojin Yahudawan Sahayoniyya sun yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa akalla 22 tare da kame wasu fiye da 460 na daban.

  • Shugaban Kasar Zimbabwe ya goyi bayan Kafa Kasar Palasdinu

    Shugaban Kasar Zimbabwe ya goyi bayan Kafa Kasar Palasdinu

    Jan 30, 2016 17:35

    Shugaban Kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya bayyana cikakken goyon bayansa na kafa kasar Palasdinu.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS