Pars Today
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare hare da jiragen sama a kan wurare masu yawa a yankin Gaza a jiya Talata
An sallami shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, daga asibitin Ramallah bayan shafe kwanaki takwas na jinya.
Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa Palasdinawa biyu ne sukayi shahada a wani hari da sojojin H.K. Isra'ila suka kai da safiyar yau Lahadi.
Ministan harkokin wajen Palasdinu, Riyad al-Maliki, ya bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa, data bude binciken gaggawa kan laifukan yaki da wariyar launin fata da ake zargin aikata wa kan Palasdinawa.
Shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, zai yi jinya har zuwa ranar Litini, sakamakon ciwan gaba da kuma zazzabi mai tsanani dake damunsa, bayan tiyatar kunne da aka masa a makon da ya gabata.
Ministan harkokin wajen gwamnatin cin gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa dukkan ta'asan da HKI take aikatawa kan Palasnawa tare da goyon bayan Amurka take yi.
Daliban jami'oin kasar Sudan sun gudanar da Zanga-zangar ne a bakin ginin ofishin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Khartum a yau alhamis.
Taron gaggauwa da kwamitin tsaron MDD ya kira kan Falastinu ya watse ba tare da fitar da sakamako ba.
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kakkausar suka da kuma tofin Allah tsine dangane da kisan gillan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi wa Palastinawa a Zirin Gaza, inda sama da Palastinawa 60 suka yi shahada.
Sojojin yahudawa sahayoniya sun kashe falasdinawa akalla 55 a zirin Gaza, a zanga zanga da falastinawan ke yi kan mayar da Kudus babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.