-
Zubar Da Jini A Gaza : Afrika Ta Kudu Da Turkiyya Sun Janye Jakadunsu A Isra'ila
May 15, 2018 05:49A yayin da duniya ke ci gaba da tir da kisan da sojojin yahudawan sahayoniya suka wa Palasdinwa 55 a zirin Gaza, kasashen Afrika ta Kudu da kuma Turkiyya sun janye jakadunsu a Israila.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Tir Da Zubar Da Jini A Gaza
May 15, 2018 05:49A daidai lokacin da yahudawan mamaya na Israila da Amurka ke murnar maida ofishin jakadancin Amurkar a birnin Kudus, kasashen duniya na ci gaba da yin allawadai da abunda wasunsu suka danganta da kisan kiyashi a Gaza.
-
Sojojin H.K Israila Sun Kashe Palasdinawa Da Dama A Yayin Da Amurka Ka Maida Ofishin Jakadancinta A Kudus
May 14, 2018 19:00Sojojin yahudawan HKI sun kashe Palasdinawa akalla 43 a dai-dai ranar zagayowan ranar bakin ciki, watom ranar kafa HKI da kuma ranar da Amurka take maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allah-Wadai Da Dauke Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus
May 12, 2018 09:15Duban musulmi a kasashen musulmi da dama suka fito zanga-zangar yin Allah wadai da maida ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin Qudud a ranar litinin da ta gabata.
-
Hamas: Za A Ci Gaba Da Zanga-Zanga Akan Hakkin Komawar Palasdinawa Zuwa Gidajensu Na Gado
May 11, 2018 12:14Shugaban Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas a yankin Gaza Yahya Sinwar ne ya bayyana cewa Za a ci gaba da zanga-zangar har zuwa lokacin da za a kai ga cimma manufa.
-
OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya
May 05, 2018 17:06Kungiyar haramta amfani da makamai masu guba ta duniya, (OPCW), ta ce tawagar da ta tura Siriya, dangane da zargin da aka yi wa kasar, na amfani da makamai masu guba wajen kai hari kan fararen-hula, ta kammala bincikenta a garin Duma.
-
Gwamnatin Kasar Japan Ta Bada Sanarwan Cewa Ba Zata Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Quds Ba.
May 02, 2018 06:24Priministan kasar Japan ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa ba zata maida ofishin jakadancinta daga birnin Telaviv zuwa Qudus a kasar Palasdinu da aka mamaye ba.
-
Bin Salman: Ko Dai Falastinawa Su Amince Da Sulhu Da Isra'ila Ko Kuma Su Rufe Bakinsu
Apr 30, 2018 06:46Tashar talabijin ta 10 ta Haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, a ziyarar da ya kai a kwanakin baya a kasar Amurka, saurayin yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar Muhammad Bin Salman, ya gargadi Falastinawa da cewa, ko dai su amince su yi sulhu da Isra'ila, ko kuma su rufe bakunansu su daina magana.
-
Kungiyar Hamas Ta Soki Taron Kasashen Larabawa A Kasar Saudiyya
Apr 18, 2018 12:24Mahmud al-Zahhar wanda kusa ne a kungiyar gwagwarmayar Hamas ya ce; Sakamakon taron ba amsa bukatun al'ummar palasdinu ba
-
Amurka Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
Apr 07, 2018 06:28Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.