-
Rasha Ta Yi Maraba Da Fitar Sojojin Amurka Daga Siriya
Jan 24, 2019 07:06Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya yi maraba da matakin da shugaba Trmp na Amurka ya dauka da fitar da sojojin kasarsa daga kasar Siriya
-
Putin: Harin Da Isra'ila Ta Kai Siriya, Keta Hurumin Kasar Ne
Sep 19, 2018 05:33Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar hare-haren da haramtacciyar kasar Isra'ila take kai wa kasar Siriya keta hurumin kasar Siriya yana mai, yana mai jan kunnen Isra'ilan da ta guji duk wani abin da zai sanya rayuwar sojojin Rashan da suke Siriya cikin hatsari.
-
An Fara Tattaunawa Tsakanin Putin Da Trump
Jul 16, 2018 18:13A ganawar da Shugabanin kasashen Rasha da Amurka suka fara a birnin Helsinki na kasar Finlande sun tabbatar da aiki tare a fanonni daban daban.
-
Assad Ya Musanta Maganar Hadin Gwiwa Tsakanin Rasha Da Isra'ila Wajen Kawo Hari Siriya
Jun 10, 2018 10:57Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad yayi watsi da wasu rahotanni da suke cewa akwai hannun kasar Rasha ko kuma tana da masaniyya kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo kasar kafin a kawo su.
-
Putin : Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Wa Moscow Zai Cutar Da Bangarorin Biyu
Jun 06, 2018 07:17A yayin da yake gudanar da taron manema labarai tare shugabar gwamnatin Austria Sebastian Kurz marecen jiya talata a birnin Viena, Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya ce takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakabawa Masco zai cutar da dukkanin bangarorin.
-
Shugaba Putin Ya Ja Kunnen Amurka Da Cewa Za a Mayar Wa Kura Da Aniyarta
May 19, 2018 17:53Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ja kunnen gwamnatin Amurka dangane da batun yin zagon kasa ga aikin iskar gas na kasar Rasha da cewa lalle Rasha za ta mayar wa kura da aniyarta.
-
An Rantsar Da Vladimir Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo Na Hudu
May 07, 2018 11:09An rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban kasar Rasha a karo na hudu bayan gagarumar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Maris din da ya gabata.
-
Putin da Mogherini Sun Yi Watsi Da Kalaman Netanyahu Kan Shirin Nukiliyan Iran
May 01, 2018 05:28Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da babbar jami'ar harkokin wajen Tarayyar Turai Federica Mogherini sun kara jaddada aniyarsu na goyon bayan yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran suna masu kiran firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu da ya girmama ta.
-
Ruhani: Harin Siriya Na Nuni Da Cewa Amurka Tana Da Alaka Kai Tsaye Da 'Yan Ta'adda
Apr 15, 2018 17:24Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar harin da Amurka, Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya, wuce gona da iri kana kuma kokari ne na karfafa 'yan ta'adda da zai iya cutar da tafarkin sulhu na siyasa a kasar.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Taya Vladimir Putin Murnar Sake Samun Nasara A Zaben Kasar Rasha
Mar 20, 2018 19:14Shugaban kasar Amurka ya taya Vladimir Putin sake samun nasarar lashe zaben shugabancin kasar Rasha a karo na hudu.