-
Shugaba Rauhani Ya Taya Putin Murnar Lashe Zabe
Mar 19, 2018 18:59Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran dakta Hasan Rauhani ya tura sakon taya murna zuwa ga takwaransa na Rasha Vladimir Putin game da nasarar da ya samu na zaben shugaban kasar a karo na hudu.
-
Sharhi: Putin Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Rasha Da Tazara Mai Yawa
Mar 19, 2018 06:38A jiya ne aka gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Rasha, wanda sakamakon zaben ya yi nuni da cewa shugaba Vladimir Putin mai ci ne ya lashe shi da tazara mai nisan gaske tsakaninsa da sauran abokan hamayyarsa 7, bayan da aka sanar da sakamakon mafi yawan mazabu, wanda a jimilla Putin ya samu kashi 76.6 cikin dari.
-
Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Yi Suka Kan Matsayin Trump Dangane Da Birnin Qudus
Dec 08, 2017 06:21Shugabannin kasashen Rasha da Turkiyya sun bayyana matsayin shugaban kasar Amurka kan birnin Qudus da cewa: Wata babbar cutarwa ce ga shirin sulhun yankin gabas ta tsakiya.
-
Shugabannin Rasha da Faransa Sun Tabbatar Da Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Nov 03, 2017 05:53Shugabannin kasashen Rasha, Vladimir Putin da Faransa Emmanuel Macron sun sake tabbatar da aniyarsu ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da kasar Iran bugu da kari kan wajibcin ci gaba da aiwatar da ita.
-
Ayatullah Khamenei Ya Gana Da Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin
Nov 01, 2017 18:18Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar irin nasarorin da ake samu a kasar Siriya a fadar da ake yi da ta'addanci na nuni da cewa Iran da kasar Rasha za su iya aiki tare wajen cimma manufofin da suka yi tarayya kanta yana mai cewa ko shakka babu ana iya mai da Amurka ta zamanto saniyar ware sannan kuma takunkumin da ta sanya wa kasashe su zamanto aikin baban giwa.
-
Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba
May 17, 2017 18:50Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri
-
Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Gana A Tsibirin Sochi Na Kasar Rasha
May 03, 2017 16:22Shugabannin kasashen Rasha da na Turkiyya sun gana a tsibirin Sochi na kasar Rasha, inda suka tattauna harkokin da suka shafi kasashensu da ma duniya baki daya.
-
Viladimir Putin Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Yaki Da Ta'addanci
Apr 27, 2017 05:48Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun ingantacciyar mahanga a fagen yaki da ta'addanci.
-
Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha
Apr 04, 2017 16:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 14 da kuma raunana wasu sama da 50.
-
Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.
Mar 29, 2017 12:15Shugaban Kasar Iran Hassan Rauhani ya dawo gida daga ziyarar da ya kai kasar Rasha.