-
Rasha Ta Kira Yi Turkiya Da Ta Bude Tattaunawar Kai Tsaye Da Syria
Feb 20, 2018 19:03Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ne ya bayyana haka, sannan ya kara da cewa: Ta hanyar tattaunawa da Damascus ne kadai Ankara za ta kare manufofinta.
-
Khalifa Haftar Ya Bukaci Kasar Rasha Ta Kafa Sansanin Soji A Kasar Libiya
Feb 19, 2018 18:16Kasar Rasha ta sanar da cewa: Kwamandar rundunar sojin Libiya Khalifa Haftar ya bukaci kafa sansanin rundunar sojin Rasha a yankin gabashin kasar Libiya.
-
Faduwar Jirgin saman Fasinja A Kasar Rasha Ta Lashe Rayukan Mutane Fiye Da 70
Feb 11, 2018 19:18Jirgin saman fasinjan kasar Rasha ya fadi jim kadan bayan tashinsa daga filin jirgin saman Domodedovo da ke birnin Moscow fadar mulkin kasar a yau Lahadi, inda dukkanin mutanen da suke cikin jirgin fiye da 70 suka rasa rayukansu.
-
Rasha Ta Ce: Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO Zasu Bada Mafaka Ga 'Yan Ta'adda A Afganistan
Feb 09, 2018 06:34Wakilin shugaban kasar Rasha na musamman kan harkokin kasar Afganistan ya bayyana cewa: Akwai tarin dalilai da hujjoji da suke nuni da cewar gwamnatin Amurka da kungiyar tsaro ta NATO suna da shirin bada mafaka ga gungun 'yan ta'addan kasa da kasa a kasar Afganistan.
-
Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu
Feb 07, 2018 05:20Shuwagabannin kasashen Iran da Rasha sun jaddada cewa al'umma kasar Siriya ne suke da hakkin zabar makomarsu
-
Rasha: Babu Wani Sauyi Da Za A Yi A Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Feb 05, 2018 12:32ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta yi watsi da bukatar Amurka na ganin an yi wa yarjejeniyar kwaskwarima
-
Hukumomin Leken Asirin Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Gudanar Da zaman Taro
Feb 05, 2018 06:34Jami'an hukumomin leken asirin kasashen Iran, Iraki, Siriya da Rasha sun gudanar da zaman taro a tsakaninsu a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Lahadi.
-
Rasha Ta Mayar Da Martani Kan 'Yan Ta'adda Bayan Harbo Jirgin Yakinta A Siriya
Feb 04, 2018 05:42Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-haren mayar da martani ga harbo wani jirgin yakinta da 'yan ta'adda suka yi a jiya Asabar a yankin Idlib na kasar Siriyan inda suka kashe wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.
-
Syria: An Harbo Jirgin Yakin Rasha Tare Da Kashe Matukinsa
Feb 03, 2018 18:51Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa; A yau asabar ne aka harbo jirgin yakin samfurin Skoi 25 tare da kashe matukinsa.
-
Rasha Na Karbar Bakuncin Taron Tattaunawa Tsakanin 'Yan Siriya
Jan 30, 2018 06:21Yau Talata, ake fara wani taron tattaunawa tsakanin 'yan Siriya a birnin Sotchi na kasar Rasha.