Syria: An Harbo Jirgin Yakin Rasha Tare Da Kashe Matukinsa
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i27901-syria_an_harbo_jirgin_yakin_rasha_tare_da_kashe_matukinsa
Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa; A yau asabar ne aka harbo jirgin yakin samfurin Skoi 25 tare da kashe matukinsa.
(last modified 2018-08-22T07:01:22+00:00 )
Feb 03, 2018 15:21 UTC
  • Syria: An Harbo Jirgin Yakin Rasha Tare Da Kashe Matukinsa

Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa; A yau asabar ne aka harbo jirgin yakin samfurin Skoi 25 tare da kashe matukinsa.

Tuni dai ma'aikatar tsaron kasar ta Rasha ta sanar da cewa tana aiki tare da sojojin Turkiya domin gano gawar matukin jirgin.

An kashe matukin jirgin ne dai bayan da ya sauko daga cikin jirgin da aka harba, ta hanyar amfani da lema.