-
Sudan : Al-Bashir Ya Yi Fatan Inganta Huldar Kasarsa Da Rasha
Mar 17, 2019 15:16Shugaba Omar al-Bashir na kasar Sudan ya bayyana fatansa na inganta huldar dake tsakanin kasarsa da kuma kasar Rasha.
-
Manyan Hafsoshin Sojin Amurka Da Rasha Sun Gana Kan Batun Siriya
Mar 05, 2019 01:17Manyan hafsohin sojin kasashen Rasha da Amurka sun gana, domin tattauna batun tsaro da kuma hadin guiwa tsakanin dakarunsu a Siriya.
-
Venezuela : Kwamitin Tsaro Zai Kada Kuri'a Kan Kudurorin Rasha Da Amurka
Feb 28, 2019 03:28A wani lokaci yau Alhamis ce, ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, zai yi wani zaman kada kuri'a kan wasu kudurorin doka masu sabani da juna da kasashen Amurka da Rasha suka gamatar masa kan batun Venezuela.
-
Rasha ta Ce Amurka Na Shirin Kai Wa Kasar Venezuela Harin Soji
Feb 27, 2019 14:50Babban sakataren majalisar tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa, Amurka na shirye-shiryen kaddamar da harin soji a kan kasar Venezuela, da nufin kifar da gwamnatin kasar.
-
An Tsawaita Lokacin Tsare Dan Kasar Amurka Da Ake Tuhuma Da Leken Asiri A Rasha
Feb 22, 2019 15:50Ma'aikatar sharia'a a kasar Rasha ta bukaci a ci gaba da tsare dan kasar Amurkan nan wanda gwamnatin kasar take tuhuma da aikin leken asiri.
-
Takunkumin Tarayyar Turai Akan Kasar Rasha
Feb 20, 2019 14:18Kungiyar Tarayyar Turai ta kakaba sabbin takunkumai akan kasar Rasha saboda sabani akan mashigar ruwan Kerch
-
Rasha Ta Bayyana Wajabcin Samo Hanyar Lumana Ta Warware Damabruwar Siyasar Kasar Venezuela
Feb 17, 2019 03:04Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ne ya yi wannan kiran, a matsayin hanyar fitar da kasar daga rikicin da Amurka ta jefa ta
-
Macron Da Putin Sun Tattauna Kan Batun Siriya
Feb 16, 2019 14:29Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, sun tattauana ta wayar tarho kan halinda kasar Siriya ke ciki.
-
Rasha Da Burtaniya Sun Dawo Da Huldar Tattaunawa Tsakaninsu
Feb 16, 2019 13:50Mahukuntan Moscow da Landon sun dawo da huldar diflomatsiya tattaunawa a tsakaninsu bayan shafe watanni 11, tun bayan kiki-kakar da ya shiga tsakaninsu kan batun jami'an leken asirin nan na Rasha Skripal.
-
Rasha, Iran, Turkiyya Na Maraba Da Ficewar Amurka A Siriya
Feb 15, 2019 01:20Kasashen Rasha, Turkiyya da kuma Iran, sun bayyana cewa shirin Amurka na janye dakarunta daga Siriya faduwa ce ta zo daidai da zama.