-
Sabani Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Venezuela A Kwamitin Tsaro
Feb 10, 2019 10:23Kasashen Amurka da Rasha na ci gaba da samun sabani kan rikicin kasar Venezuela, inda kasashen biyu suka gabatar da kudurorin doka mabambanta kan kasar a zauren kwamitin tsaro na MDD.
-
Moscow: Goyon Bayan Kasashen Yamma Ga Guaido, Katsa Landan Ne Ga Harakokin Cikin Gidan Venezuela
Feb 04, 2019 19:13Kakakin shugaban kasar Rasha ya ce kokarin da kasashen Yamma ke yi na amincewa da Juan Guaido madugun 'yan adawan kasar Venezula a matsayin shugaban kasa, katsa landan ne ga al'amuran cikin gidan kasar
-
Rasha Ta Yi Wastsi Da Yarjejeniyar Makamai Ta INF
Feb 02, 2019 14:25Shugaba Vladimir Putin, na Rasha, ya sanar a yau Asabar da janye kasarsa daga yarjejeniyar takaita kera makamman nukiliya ta INF dake tsakanin Rashar da Amurka.
-
An Yanke Hukunci Na Zaman Kaso Kan Yan Kungiyar Daesh 5 A Rasha
Feb 02, 2019 09:26Majiyar shari'a a kasar Rasha ta bada sanarwan cewa an yanke hukunci na zaman kaso mai tsawo ga wasu yayan kungiyan yan ta'adda ta Daesh su biyar.
-
Amurka Ta Bayyana Ficewarta Daga Yerjejeniyar Hana Kera Makaman Masu Linzami Ta INF
Feb 01, 2019 19:12Sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo ya bada sanarwan ficewar kasar Amurka daga yerjejeniyar hana kirar makamai masu linzamin masu kaiwa matsakaicin zanga tsakaninta na Rasha.
-
Rasha Da China Sunyi Tir Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Venezuela
Jan 29, 2019 15:42Kasashen China da Rasha sunyi allawadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Venezuela.
-
Rasha Zata Dauki Bakuncin Taro Kan Palasdinu
Jan 26, 2019 11:59Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa za'a gudanar da taro dangane da matsalar al-ummar Palasdinu a ranakun 13 da 14 na watan Febreru mai kamawa a birnin Moscow.
-
Taron Gurgunta Iran A Kasar Poland Yana Rushewa Tun Ba'a Gabatar Da Shi Ba
Jan 23, 2019 07:11Gwamnatin kasar Amurka, a ci gaba da shirinta na gurgunta gwamnatin JMI zata gudanar da taro ta musamman a birnin Waso na kasar Poaland daga ranar 13 zuwa 14 na watan Febreru mai kamawa.
-
Rasha : Amurka Ce Silan Soke Yarjejeniyar Kayyade Makamman Nukiliya
Jan 15, 2019 18:22Kasar Rasha ta ce, Amurka ce silan dakatar da yarjejeniyar kayyade makaman nukiliya wadanda ke iya kaiwa ko wacce kasa dake tsakanin kasashen biyu.
-
Sojojin Rasha Sun Fara Sintiri Akan Iyakar Kasar Syria Da Turkiya
Jan 09, 2019 07:14Sojojin Rasha sun fara sintirin ne dai a daidai lokacin da kasar Turkiya take barazanar shiga cikin yankin Manbaj domin yakar rundunar kurdawa