Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU

    An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU

    Jan 20, 2018 11:50

    Kasar Rasha ta cimma yarjejjeniya tare da kungiyar tarayyar Turai wajen zuba hannun jari da kuma aiki tare a kan iyakokinsu.

  • Bincike Ya Nuna Cewa Fiye Da Kashi 90% Na Makaman Nukliya A Duniya Na Hannun Amurka Da Rasha

    Bincike Ya Nuna Cewa Fiye Da Kashi 90% Na Makaman Nukliya A Duniya Na Hannun Amurka Da Rasha

    Jan 20, 2018 06:14

    Wata cibiyar bincike mai rajin kawo sulhu da zaman lafiya a duniya dake birnin Stolkhom na kasar Sweden ce ta bayyana hakan.

  • Wasu Matasa Da Suka Rufe Fuskarsu Da Kyalle Sun Kai Hari Kan Wata Makaranta A Kasar Rasha

    Wasu Matasa Da Suka Rufe Fuskarsu Da Kyalle Sun Kai Hari Kan Wata Makaranta A Kasar Rasha

    Jan 15, 2018 17:59

    Mahukunta Rasha sun bayyana cewa: Wasu matasa biyu da suka rufe fuskokinsu da kyalle sun kai farmaki da wukake kan wata makarantar yara da ke garin Perm na kasar, inda suka jikkata dalibai da wata malamar makarantar guda.

  • Rasha: Yin Zama Na Musamman Na MDD Akan Iran Keta Hurumin Kasa Ne

    Rasha: Yin Zama Na Musamman Na MDD Akan Iran Keta Hurumin Kasa Ne

    Jan 05, 2018 18:54

    a yau juma'a ne dai Amurka ta bukaci kwamitin tsaron majalisar Dinkin Duniya ya yi zaman musamman akan Iran

  • Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran

    Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran

    Jan 02, 2018 06:28

    Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.

  • Rasha Ta Yi Kakkausar Suka Ga Jawabin Erdogan Kan Shugaban Kasar Siriya, Asad

    Rasha Ta Yi Kakkausar Suka Ga Jawabin Erdogan Kan Shugaban Kasar Siriya, Asad

    Dec 29, 2017 18:13

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, ta mayar da martani ga kalaman shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan kan shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad tana mai bayyana kalaman Erdogan din a matsayin wata tuhuma maras tushe.

  • Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Dec 29, 2017 10:22

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.

  • Rasha Ta Zargi 'Yan Tawayen Siriya Da Rusa Zaman Ganeva

    Rasha Ta Zargi 'Yan Tawayen Siriya Da Rusa Zaman Ganeva

    Dec 22, 2017 12:08

    Gwamnatin Rasha ta ce 'yan adawa ne suka kawo cikas a tattaunawar Ganeva game da makomar Siriya

  • Rasha Da China Sun Kalubalanci Tsarin Tsaron Amurka

    Rasha Da China Sun Kalubalanci Tsarin Tsaron Amurka

    Dec 19, 2017 11:05

    Kasashen Rasha da China sun kalubalanci tsarin tsaron Amurka da shugaba Trump ya gabatar a Jiya Litini, wanda ya ce kasashen biyu na a matsayin babban abun damuwarsa.

  • An Kashe Yan Ta'adda 8 A Yankin Qafqas Na Kasar Rasha

    An Kashe Yan Ta'adda 8 A Yankin Qafqas Na Kasar Rasha

    Dec 18, 2017 19:12

    Majiyar jami'an tsaro a kasar Rasha ta bada labarin kissan yan ta'adda 8 a yankin Qafqqas na kasar a wani fafatawa da suka yi da su a cikin kwanakin da suka gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS