Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bawa Kasar Rasha Izinin Bawa Kasar Afrika Ta Tsakiya Makamai

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bawa Kasar Rasha Izinin Bawa Kasar Afrika Ta Tsakiya Makamai

    Dec 16, 2017 06:25

    Kwamitin tsaro na MDD daga karshe bayan tattaunawa mai tsawo ta amincewa gwamnatin kasar Rasha ta bawa gwamnatin kasar Afrika ta Tsakiya Makamai bayan haramcin da aka dora mata tun shekara ta 2013.

  • Gwamnatin Rasha Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Na Goyon Bayan Halifa Haftar A Kasar Libya

    Gwamnatin Rasha Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Na Goyon Bayan Halifa Haftar A Kasar Libya

    Dec 16, 2017 06:24

    Jakadan kasar Rasha a kasar Libya ya musanta jita-jitan da ake yadawa na cewa gwamnatin kasar Rasha tana goyon bayan Janar Halifa Haftar babban kwamandan sojojin kasar Libya a rigimarsa da bangaren gwamnatin hadin kan kasar.

  • Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Furuci Da Cewa: Amurka Tana Taimakon 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya

    Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Furuci Da Cewa: Amurka Tana Taimakon 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya

    Dec 15, 2017 12:19

    Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Sojojin Amurka suna taimakawa 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya domin kada a murkushe su.

  • Rasha Ta Dauke Ofishin Jakadancinta Daga Kasar Yemen Zuwa Saudiyya

    Rasha Ta Dauke Ofishin Jakadancinta Daga Kasar Yemen Zuwa Saudiyya

    Dec 12, 2017 18:54

    A yau talata ne kasar Rashan ta sanar da dauke ofishin jakadancinta daga birnin San'aa na kasar Yemen zuwa Riyahd na kasar Saudiyya.

  • Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Masar

    Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Masar

    Dec 11, 2017 15:35

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, ya fara wata ziyarar aiki a birnin Alkahira na kasar Masar.

  • Shugaban Kasar Rasha Ya Bukaci Sojojin Kasarsa Su Fara Janyewa Daga Kasar Siriya

    Shugaban Kasar Rasha Ya Bukaci Sojojin Kasarsa Su Fara Janyewa Daga Kasar Siriya

    Dec 11, 2017 11:51

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.

  • Ma'aikatar Tsaron Kasar Rasha Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Wuraren Yan Ta'adda A Siria

    Ma'aikatar Tsaron Kasar Rasha Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Wuraren Yan Ta'adda A Siria

    Dec 08, 2017 11:56

    Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa tana ci gaba da kai hare-hare kan mabuyar yan ta'adda a kasar Siria.

  • Kokarin Gwamnatin Kasar Sudan Na Karfafa Dangantaka Da Kasar Rasha.

    Kokarin Gwamnatin Kasar Sudan Na Karfafa Dangantaka Da Kasar Rasha.

    Nov 29, 2017 13:41

    Shugaban kasar Sudan ya bukaci gwamnatin kasar Rasha ta taimakawa kasar kan shishigin da gwamnatin Amurka take yi a cikin kasarsa.

  • Rasha Ta Soki  Kawancen Da Amurka Ta Ke Jagoranta Na Yaki Da Ta'addanci

    Rasha Ta Soki Kawancen Da Amurka Ta Ke Jagoranta Na Yaki Da Ta'addanci

    Nov 29, 2017 12:11

    Wakilin Kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya ce; kawancen yana da rauni wajen musayar bayanan asiri dangane da 'yan ta'adda ko kuma farautarsu.

  • Kokarin Gwamnatin Sudan Na Karfafa Alakarta Da Kasar Rasha

    Kokarin Gwamnatin Sudan Na Karfafa Alakarta Da Kasar Rasha

    Nov 28, 2017 06:48

    A ziyarar aikin da shugaban Kasar Sudan ya kai zuwa kasar Rasha ya bukaci gwamnatin Rasha da ta dauki matakin kare kasarsa daga tsoma bakin kasar Amurka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS