-
Sudan Ta Nemi Taimakon Rasha Kan Bakar Siyasar Amurka
Nov 23, 2017 16:21Shugaba Omar El-Bashir na Sudan wanda kotun hukunta mayan laifuka ta duniya ICC ke nema ruwa a jallo ya fara wata ziyara ta kwanaki hudu a kasar Rasha, mai manufar karfafa alaka tsakanin kasashen biyu.
-
Rasha / Siriya : Putin Ya Gana Da Assad A Sotchi
Nov 21, 2017 10:56Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya gana da takwaransa na Siriya Bashar Al Assad a birnin Sotchi da ke kudu maso gabashin Rasha.
-
Sabon Takunkumin Amurka Ba Zai Nakasa Ayyukan Man Fetur Dinmu Ba_Rasha
Nov 03, 2017 17:53Kasar Rasha ta bayyana cewa sabon takunkumin da Amurka ta sanya ma ta ba zai yi illa ga ayyukan samar da man fetur ga kasar ba.
-
An Tarwatsa Helkwatar Kungiyar Daesh (ISIS) A Gabashin Siriya
Nov 03, 2017 05:53Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar tarwatsa helkwatar dakarun kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) da ke gabashin kasar Siriya a ci gaba da fada da kungiyar da ake yi a kasar.
-
Ayatullah Khamenei Ya Gana Da Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin
Nov 01, 2017 18:18Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar irin nasarorin da ake samu a kasar Siriya a fadar da ake yi da ta'addanci na nuni da cewa Iran da kasar Rasha za su iya aiki tare wajen cimma manufofin da suka yi tarayya kanta yana mai cewa ko shakka babu ana iya mai da Amurka ta zamanto saniyar ware sannan kuma takunkumin da ta sanya wa kasashe su zamanto aikin baban giwa.
-
An Bude Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana
Oct 30, 2017 17:22Yau Litini an bude wani sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Astana na kasar Kazakstan.
-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Kamfanonin Kera Makaman Rasha Takunkumi
Oct 28, 2017 06:29Amurka ta fitar da jerin sunayen wasu kamfanonin kera makaman Rasha su 39, wanda ta haramta yin ciniki da su.
-
Harin Khan Cheikhoun : Akwai Sabani A Rahoton MDD_Rasha
Oct 27, 2017 09:33Kasar Rasha ta kalubalanci rahoton MDD wanda ya nuna karara cewa gwamnati Siriya ce take da hannu a harin da aka kai da makami mai guba a lardin Khan Cheikhoun.
-
Kasar Rasha Ta Yi Gwajin Sabbin Makamai Masu Linzami
Oct 27, 2017 06:27Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar a jiya alhamis cewa ta gwada wani sabon makami mai linzami mai cin dogon zango.
-
Vladimir Putin: An 'Yantar Da Fiye Da Kashi 90 Na Kasar Siriya Daga Mamayar 'Yan Ta'adda
Oct 26, 2017 18:49Shugaban kasar Rasha ya tabbatar da batun cewa: An samu nasarar 'yantar da fiye da kashi 90 cikin dari na kasar Siriya daga mamayar kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar ta Siriya.