-
Qatar Ta Cimma Yarjejeniyar Tsaro Da Rasha
Oct 26, 2017 11:20Kasashen Rasha da Qatar sun cimma yarjejeniyar tsaro tsakaninsu a wata ziyara da ministan tsaron Rasha Sergueï Choïgou, ya kai a birnin Doha.
-
Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya
Oct 25, 2017 11:20Kasar Rasha ta hau kujerar na ki kan kudirin da Amurka ta gabatar ga kwamitin tsaro na MDD, kan tsawaita binciken da ake kan zargi da amfani da makamai masu guba a Siriya.
-
Gwamnatin Rasha Ta Kore Zargin Da Shugaban Kasar Afganistan Ya Yi Kan Kasarta
Oct 24, 2017 06:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Zargin da shugaban kasar Afganistan ya yi kan kasar Rasha cewa tana goyon bayan kungiyar Taliban; zargi ne maras tushe da Rasha ba zata taba lamunta ba.
-
Rasha: Duk Wani Sauyi Cikin Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Iya Kawo Karshenta
Oct 22, 2017 05:20Kasar Rasha ta bayyana cewar ba ta da wani shakku cikin cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da dukkanin abubuwan da aka cimma da ita cikin yarjejeniyar nukiliya, tana mai cewa yin sauyi cikin yarjejeniyar yana iya kawo karshenta.
-
Gwamnatin Rasha Ta Rufe Wasu Manyan Cibiyoyin Kasar Saboda Barazanar Ta'addanci
Oct 18, 2017 19:02Barazanar kaddamar da hare-haren ta'addanci a manyan cibiyoyin Rasha guda shida ciki har da tashoshin jiragen kasa da suke birnin Moscow ta tilasta wa jami'an kasar rufe cibiyoyin da nufin kare bullar hasarar rayukan jama'a.
-
Libiya Ta Bukaci Kasar Rasha Ta Dawo Da Ayyukan Ofishin Jakadancinta A Kasar
Oct 12, 2017 11:52Gwamnatin Libiya ta bukaci ma'aikatar harkokin wajen Rasha da ta dawo da ayyukan ofishin jakadancin kasarta da ke birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya.
-
Takunkumi Kan Kasar Rasha Ya Fi Janyo Hasara Kan Kasashen Yammacin Turai
Oct 07, 2017 19:10Bincike ya tabbatar da cewa: Kasashen Yammacin Turai sun fi cutuwa daga takunkumin da suka kakaba kan kasar Rasha.
-
Jiragen Saman Yakin Sojin Rasha Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Masu Yawa A Siriya
Oct 07, 2017 19:10Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: A wasu sabbin hare-hare da jiragen saman sojin Rasha suka kaddamar kan yankunan da suke gabashin kasar Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 180.
-
Siriya : Sojin Rasha Sun Hallaka 'yan Ta'addan (IS) 120
Oct 07, 2017 10:57Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka 'yan ta'addan da'esh 120 a wani harin sama da aka kai masu.
-
Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta
Oct 07, 2017 10:57Yau Asabar 'yan wasan 'yan wasan kwallon kafa na super Eagles na Najeriya zasu san matsayinsu kan zuwa gasar cin kofin duniya wanda za a yi a badi a kasar Rasha.