Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Sarkin Saudiyya Na Ziyara A Rasha

    Sarkin Saudiyya Na Ziyara A Rasha

    Oct 05, 2017 09:48

    Sarki Salman bin Abdul-Aziz na Saudiyya ya sauka a birnin Moscow a wata ziyara da ita ce irinta ta farko da wani sarki na Saudiyya ya kai kasar Rasha.

  • Sergey Lavrov: Aiki Tsakanin Kasashen Rasha, Iran Da Turikiya Domin Warware Rikicin Syria Yana Da Muhimmanci.

    Sergey Lavrov: Aiki Tsakanin Kasashen Rasha, Iran Da Turikiya Domin Warware Rikicin Syria Yana Da Muhimmanci.

    Oct 04, 2017 07:49

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana haka ne a yau laraba tare da jaddada cewa; Na yi imani da cewa aiki a tsakanin kasashen ya samar da sauyi a kasar Syria.

  • Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shirin Gudanar Da Gyara A Majalisar Dinkin Duniya

    Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shirin Gudanar Da Gyara A Majalisar Dinkin Duniya

    Oct 03, 2017 18:59

    Shugaban Rasha ya jaddada goyon bayan kasarsa ga shirin aiwatar da gyara a Majalisar Dinkin Duniya.

  • Sarki Salman Na Saudiyya Zai Ziyarci Rasha

    Sarki Salman Na Saudiyya Zai Ziyarci Rasha

    Oct 02, 2017 17:34

    Wani mashawarci a fadar shugaban kasar Rasha ya tabbatar da ziyarar da sarki Salman na Saudiyya zai kai a kasar a ranar Alhamis mai zuwa.

  • Rasha Ta Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 2,300 A Cikin Kwanaki Goma Kacal A Kasar Siriya

    Rasha Ta Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 2,300 A Cikin Kwanaki Goma Kacal A Kasar Siriya

    Oct 01, 2017 06:36

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jiragen saman yakinta sun yi luguden bama-bamai a kan sansanonin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, inda suka kashe 'yan ta'adda 2,359 tare da jikkata wasu fiye da 700 na daban a cikin kwanaki goma kacal.

  • Rasha : Putin Na Ziyara A Turkiyya

    Rasha : Putin Na Ziyara A Turkiyya

    Sep 28, 2017 16:29

    Shugaba Vladimir Putin na Rasha, zai gana da takwaransa na Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan a birnin Ankara, a yayin wata 'yar gajeriyar ziyara da ya ke a birnin Ankara.

  • Jiragen Yakin Kasar Rasha Sunyi Ruwan Boma Bomai Kan Cibiyar Yan Ta'adda Mafi Girma A Adlib

    Jiragen Yakin Kasar Rasha Sunyi Ruwan Boma Bomai Kan Cibiyar Yan Ta'adda Mafi Girma A Adlib

    Sep 26, 2017 12:31

    Jiragen yakin gwamnatin kasar Rasha a Syria sun yi ruwan boma bomai a kan babbar cibiyar yan ta'adda a birnin Idlib na kasar ta Siria.

  • Syria: An Kashe 'Yan Ta'adda Fiye da 800 A Garin Dairzoor

    Syria: An Kashe 'Yan Ta'adda Fiye da 800 A Garin Dairzoor

    Sep 21, 2017 12:40

    Sojojin kasar Rasha sun sanar da cewa jirgin yakinsu mai jefa bama-bamai ya kashe 'yan ta'adda 850 a jiya laraba.

  • Ganawar Ministan Tsaron Rasha Da Shugaba Asad Na Siriya

    Ganawar Ministan Tsaron Rasha Da Shugaba Asad Na Siriya

    Sep 13, 2017 05:51

    Ministan harakokin tsaron Rasha ya gana da Shugaba Bashar Al-asad na Siriya a birnin Damascus.

  • Rasha Ta Zargi Amurka Da Keta Tsarin Diflomasiyya

    Rasha Ta Zargi Amurka Da Keta Tsarin Diflomasiyya

    Sep 03, 2017 06:32

    Kasar Rasha ta zargi Amurka da keta kariya diflomasiyya ta hanyar kai samame a ginin tawagar kasuwancinta a birnin Washington.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS