-
Libya Ta Gayyaci Jami'an Sojin Kasar Rasha Zuwa Tripoli
Jan 10, 2017 08:35Gwamnatin hadaka ta kasar Libya ta gayyaci wasu daga cikin manyan jami'an sojin kasar Rashar zuwa Tripoli, domin taimaka ma kasar Libya da shawarwari da kuma dubaru na yaki da 'yan ta'adda.
-
Rasha Ta Fara Rage Yawan Sojojinta A Syria
Jan 06, 2017 06:11Rahotanni daga Rasha na cewa kasar ta fara rage yawan sojojinta a Syria
-
Putin: Ba Zamu Kori Kowa ba Saboda Matakin Amurka
Dec 30, 2016 10:29Shugaban Rasha, Vladimir Poutine, ya ce kasarsa ba zata kori jami'an Amurka ba, bayan da Amurkar ta kakabawa kasar Rashar Takunkumi tare da korar wasu jami'an diflomatsiyan ta 35.
-
Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar
Dec 30, 2016 01:29Hukumar FBI ta Amurka da kuma ma'aikatar tsaron cikin gida a jiya Alhamis sun tabbatar da cewa kasar Rasha ta kutsa cikin tsarin sadarwa na jam'iyyar Democrate a lokacin zaben watan nuwamban da ya gabata kuma hakan ya yayi tasiri cikin sakamakon zaben
-
Rasha Ta Ce Tana Hada Bayanai Kan Munanan Laifukan Da ISIS Ta Tafka A Aleppo
Dec 27, 2016 14:07Rasha ta sanar da cewa tana tatatra bayanai dangane da laifukan yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda suka aikata a Aleppo kafin su fice daga birnin.
-
An Gano Akwatin Nadar Bayanai Na Jirgin Sojin Kasar Rasha Da Ya Fadi A Teku
Dec 27, 2016 07:48Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da gano akwatin nadar bayanai na jirgin saman sojin kasar da ya fado a Tekun Black Sea a ranar Lahadi da ta gabata dauke da mutane 92 a cikinsa a hanyarsa ta zuwa kasar Siriya.
-
An Gano Tarkacen Jirgin Rasha Da Ya Fadi A Tekun Bahar Maliya
Dec 26, 2016 12:19Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce ''An gano wasu tarkacen jirgin kasar samfurin Tu-154 da ya fadi a Tekun Bahar Maliya a nisan kilomita da rabi daga Sochi."
-
Iran Ta Jajantawa Kasar Rasha Akan Hatsarin Jirgin Sama
Dec 25, 2016 15:32Kakakin Ma'aikatar Wajen Iran ya jajantawa Kasar Rasha saboda fadowar jirgin kasar a tekun Balck Sea.
-
Babu Wanda Ya Rayu Cikin Hatsarin Jirgin Saman Soje Kasar Rasha A Safiyar Yau Lahadi
Dec 25, 2016 08:17Majiyar labarai daga kasar Rasha sun bayyana cewa wani jirgin saman sojen kasar dauke da mutane 91 ya yi hatsari ya kuma fada a cikin tekun Black Sea a safiyar yau ya kuma kashe dukkan mutane 92 da suke cikin jirgin
-
Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria
Dec 25, 2016 02:23Rahotanni daga kasar Rasha na cewa wani jirgi mallakin ma'aikatar tsaron kasar ya bata a safiyar yau, bayan tashinsa daga birnin Sochi zuwa birnin Latakia na kasar Syria.