-
Siriya : Rasha Ta Kai Wa 'Yan Ta'adda Hari Bayan Amfani Da Makamai Masu Guba
Nov 25, 2018 15:10Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar cewa jiragen sojinta sun kai jerin hare hare kan wasu sansanonin 'yan ta'adda a Aleppo, bayan da 'yan ta'addan suka kai hari da makamai masu guba a yankin.
-
Moscow: An Dawo Da 'Yan Hijrar Siriya Dubu 270 Gida
Nov 16, 2018 19:06Sojojin kasar Rasha sun sanar da mayar 'yan kasar Siriya dake gudun hijra a kasashen waje kimanin dubu 270 gida.
-
Barazanar Tashin Bama-Bamai Ta Tilastawa Mahukuntan Rasha Rufe Tashar Jiragen Kasa Guda Biyu
Nov 12, 2018 18:56Rundunar tsaron kasar Rasha ta dauki matakin rufe wasu manyan tashoshin jiragen kasa guda biyu da suke birnin Moscow fadar mulkin kasar saboda da matakan tsaro da nufin kare lafiyar jama'a.
-
Rasha : Ana Taro Kan Samar Da Zaman Lafiya A Afganistan
Nov 09, 2018 09:46Yau Juma'a, kasar Rasha na karbar batuncin wani taron kasa da kasa kan samar da zaman lafiya a kasar Afganistan.
-
Rasha Ta Zargi Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Rashin Mutunta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Siriya
Nov 09, 2018 06:33Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Kungiyoyin 'yan ta'adda da suke lardin Idlib na kasar Siriya suna ci gaba da karya yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a lardin.
-
Rasha Ta Bukaci Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Korea Ta Arewa
Nov 08, 2018 11:48Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci kwamitin tsaro na MDD ya gudanar da taron sirri kan kasar Korea ta Arewa a wannan alhamis.
-
Kasashen Spain Da Rasha Sun Yi Watsi Da Sharuddan Amurka
Nov 06, 2018 17:58Ministocin harkokin wajen kasashen Spain da Rasha sun soki siyasar Amurka musamman kan takunkuman data sake kakaba wa Iran, tare da yin allawadai da sharudan da Amurka ta gindaya kan kasashen dake ci gaba da yin hulda da Iran din.
-
Siriya Da Rasha Sun Tattauna Kan Batun Kafa Kwamitin Tsara Kundin Mulki
Nov 05, 2018 11:13Shugaba Bashar al-Assad na Siriya, ya tattauna batun kafa kwamitin tsara kundin mulkin kasarsa, da jakadan musamman na shugaban Rasha Alexander Lavrentiev, wanda ke ziyarar aiki a kasar.
-
Kasar Rasha Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Shirin Zaman Tattaunawan Sulhu A Kasar Yamen
Nov 02, 2018 06:28Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan shirin zaman tattaunawan sulhu kan kasar Yamen karkashin kulawar Majalisar Dinkin Duniya.
-
Kasashen Rasha, Jamus, Faransa Da Turkiyya Na Taro Kan Siriya
Oct 27, 2018 15:46Shugabannin kasashen Rasha, Faransa, Turkiyya da kuma Jamus na wani taro a birnin Santanbul kan batun Siriya.