-
Aljeriya : Kotun Soji Ta Bada Umurnin Tsare Wasu Tsoffin Kwamandojin Soji
Oct 15, 2018 12:17Kotun sojin Aljeriya ta bada umurnin tsare wasu manyan tsoffin kwamandojin sojin kasar biyar kan zargin yin sama da fadi da dukiyar kasa.
-
Majalisar Musulmin Kenya Ta Nuna Damuwa Kan Karuwar Cin Hanci Da Rashawa A Kasar
Aug 06, 2018 05:51Majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.
-
Isra'ila: An nemi gurfanar da Netanyahu kan rashawa
Feb 14, 2018 11:58Dariruwan mazauna birnin Tel-Aviv na HK Isra'ila sun taru a gaban gidan Firaminista Benjamin Netanyahu, inda suka nemi a gurfanar da shi a gaban shari'a saboda laifuka na cin hanci da rashawa da kuma zamba cikin aminci.
-
Manufar Kafa Kwamitin Yaki Da Barna Iat Ce Kawar Da 'Yan Takarar Muhamad Bn Salman
Nov 06, 2017 05:53Cikin wani rahoton da kamfanin dillancin labaran reuters ya fitar game da kame-kamen baya-bayan da mahukuntan Saudiya suka yi ta hanyar kwamitin yaki da barna manufar kafa kwamitin shine kawar da
-
Kotu Ta Sake Mallaka Wa Gwamnatin Nijeriya $21m Na Kudin Da Ake Zargin Diezani Ta Sace
Aug 29, 2017 05:41Wata kotun tarayya da ke birnin Legas a Nijeriya ta mallaka wa gwamnatin kasar zunzurutun kudi Dala Miliyan 21 (wanda ya kai Naira biliyan 7.6) daga kudaden da ake zargin tsohuwar ministar mai na kasar Diezani Alison-Madueke ta sace a lokacin tsohuwar gwamnatin Goodluck Jonathan ta kasar.
-
Akwai Yiyuwar A Bincike Jonathan Kan Naira Biliyan 13 Da EFCC Ta Gano A Lagos
Apr 20, 2017 11:23Wasu majiyoyin labarai sun bayyana cewar akwai yiyuwar kwamitin da shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya kafa don binciko kimanin Naira biliyan 13 da hukumar EFCC mai fada da ta'annuti ga tattalin arzikin kasar ta gano a Lagos ya gayyaci tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan, gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele da kuma shugaban EFCC din don neman karin bayani daga wajensu.
-
Gwamnatin Nijeriya Ta Yaba Da Yadda Mutane Ke Taimakawa Wajen Fada Da Masu Satar Kudaden Gwamnati
Apr 17, 2017 10:39Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yaba da yadda al'ummar kasar ke taimakawa da kuma ba da hadin kai ga shirin gwamnatin na fada da masu ta'annuti ga tattalin arzikin kasar ta hanyar ba da bayanai dangane da wadanda suka saci dukiyar kasar.
-
Wata Kotu Ta Mika Wa Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Kudin Da EFCC Ta Kama A Lagos
Apr 14, 2017 13:38Wata babbar kotun tarayya da ke garin Lagos ta amince da bukatar da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gabatar mata na ta mika wa gwamnatin tarayyar Nijeriyan wasu makudan kudaden da ta kama da suka kai kimanin Naira biliyan 13 a unguwar Ikoyi da ke birnin na Lagos a ranar Larabar da ta gabata.
-
Rwanda: An Kori 'Yan Sanda Masu Yawa Saboda Samun su Da Cin Hanci Da Rashawa.
Feb 08, 2017 06:42Wani babban jami'in yan sandan kasar ta Rwanda Theos Badege ya sanar da cewa; adadin wadanda aka kora din sun kai 198.
-
An Sake Dage Shari'ar Da Ake Yi Wa Kanar Dasuki Zuwa 25 Ga Watan Janairun Badi
Dec 07, 2016 17:08An sake dage shari'ar da ake yi wa tsohon mai ba wa shugaban kasar Nijeriya shawarar kan harkokin tsaro Kanar Sambo Dasuki (rtd) tare da wasu mukarrabansa bisa zargin sama da fadi kan kudaden sayen makamai da aka waye har zuwa ranar 25 ga watan Janairu na shekara mai kamawa saboda rashin lafiyar daya daga cikin wadanda ake zargin.