-
Sojojin Libya 9 Sun Rasa Rayukansu A Musayar Wuta Tsakaninsu Da 'Yan Ta'adda
Jul 13, 2017 13:02A ci gaba da dauki ba dadin da ake yi a tsakanin dakarun kasar Libya masu biyayya ga Khalifa Haftar da 'yan bindiga a wasu yankuna na birnin Benghazi, 9 daga cikin sojjin sun rasa rayukansu.
-
Kungiyoyin Da Suka Sa Hannu Kan yarjejeniyar Sulhu Sun Yi Ba-Ta-Kashi A Mali
Jul 13, 2017 12:59Kungiyoyin da suka rattaba hannu a kan yarjejeniayr sulhu a arewacin kasar Mali sun yi artabu a lokacin zaman kwamitin bin kadun yin aiki da yarjejeniyar, wanda ya fara zama a ranar Talata da ta gabata.
-
Mali: Sabon Fada A Tsakanin Kungiyoyin Da Su Ka Yi Sulhu
Jul 12, 2017 19:07Kungiyoyin sun yi fada ne a garin Kidal da ke arewacin kasar ta Mali
-
Fada A Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan tawaye A Gabacin Kasar Demokradiyyar Congo
Jun 18, 2017 11:55Radiyo OKapi ya bada labarin cewa; Sojojin Demokradiyyar Congo sun sanar da cewa sun kashe 'yan tawayen Moi Moi 12 a jiya asabar.
-
'Yan sanda Sun Kara Da Masu Zanga-Zanga A Kasar Morocco
Jun 17, 2017 19:16Zanga-Zangar da mutanen arewacin kasar Morocco suke yi tun ranar Alhamis da ta gabata ya sanya yan sandan kasar suka yi kokarin dakatar da ita da karfi, wanda ya kai sa insa da masu zanga-zangar.
-
Sojojin Tunisia Sun Yi Musayar Wuta Da 'Yan Ta'adda A Yammacin Kasar
Jun 01, 2017 06:42Jami'an sojin kasar Tunisia sun yi musayar wuta mai tsanani tare da 'yan ta'addan takfiriyya a yankunan yammacin kasar.
-
Duban 'Yan Kasar Congo Sun Gudu Daga Jihar Kasai
May 21, 2017 07:34Wani jami'in Jumhriyar Demokaradiyar Congo ya sanar da gudun dubun dubatan mutanan Jihar Kasai dake fama da rikici.
-
Syria: Fada A Tsakanin 'Yan Ta'adda A Kusa Da Birnin Damascus
May 09, 2017 12:36Kungiyoyin 'yan ta'adda na ci gaba da fada a junasu a kusa da birnin Damasscus na kasar Syria.
-
Rundunar Fada Da Ta'addanci Ta Faransa Ta yi Taho Mu Gama Da 'Yan Ta'adda Akan iyakokin Mali Da Burkina Faso.
May 01, 2017 19:09Kakakin Rundunar ta Faransa Barkhan, mai suna Partic Stiger ya sanar da cewa; An yi fadan ne a jiya lahadi da dare, wanda kuma ya kai ga kashe da jikkata'yan ta'adda 20.
-
Sojojin Faransa Da Suke Kasar Mali Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 20
May 01, 2017 05:45Sojojin Faransa da suke aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali sun kai farmaki kan 'yan ta'adda a dajin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Mali da Burkina Faso, inda suka halaka 'yan ta'addan fiye da 20.