-
Khudubar Jumma'a: Gwamnatin Iran Ba Za Ta Tattauna Da Amurka Ba
Aug 03, 2018 19:02Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran da shugaban kasar ba zasu sake shiga tattaunawa da gwamnatin Amurka ta yanzu ba.
-
Limamin Juma'a:Ya Bukaci Gwamnati Tayi Hukunci Mai Tsanani Ga Masu Fasadi.
Jul 20, 2018 18:22Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na birnin Tehran ya bukaci gwamnati da ta dauki kwararen mataki na fada da masu fasadi.
-
Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran: Shekaru 40 Kenan Al'ummar Iran Suke Tinkarar Ma'abota Girman Kai
Apr 27, 2018 16:07Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar shekaru 40 kenan al'ummar Iran suka tsaya kyam wajen tinkarar girman kai da son mulkin mallakar Amurka, kuma a nan gaba ma za su ci gaba da yin hakan.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Kirkiro Daesh (ISIS) Ne Don Kare H.K.Isra'ila
Dec 15, 2017 15:39Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar Da'esh (ISIS) ne da nufin tabbatar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila, to sai dai sun gagara cimma wannan bakar aniya ta su.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Ci Kasa A Dukkanin Makirce-Makircensu Kan Iran
Oct 20, 2017 17:17Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran suna ci gaba da shan kashi a kan makirce-makircen da suke kullawa wa Iran, sai dai kuma duk da haka suna ci gaba da kokari wajen rarraba kan al'ummar wanda ya ce shi ma ba za su yi nasara ba.
-
Ayatullahi Imami Kashani Ya Ce: Shirin Raba Kasar Iraki Makircin Yahudawan Sahayoniyya Ne
Sep 29, 2017 19:29Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Shirya zaben jin ra'ayin jama'a kan kokarin ballewar yankin Kurdawan Iraki daga kasar makircin yahudawan sahayoniyya ne.
-
Ayat. Kermani: Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar
Sep 08, 2017 19:14Limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran, Ayatullah Muwahhedi Kermani a cikin khubobinsa na Jumma'a ya bayyana cewa kasashen duniya basa zatun musulmi suna iya tashi don taimakawa yan'uwansu a kasar Myanmar wadanda sojojin kasar da kuma mabiya addinin Buza suke azbtarwa.
-
Yakamata Amurka Ta Ji Kunyar Magana Kan Take Hakkin Bil'adama - Ayat. Khatami
Aug 18, 2017 18:52Limamin da ya jagoranci sallar jumma'a a nan Tehran Ayatullah Ahmad Khatami ya bayyana cewa ya kamata gwamnatin kasar Amurka ta ji kunyar bayyana ra'ayinta dangane da take hakkin bil'adama a sauran kasashen duniya.
-
Isra'ila Ta Hana Gudanar Da Sallar Juma'a A Cikin Masallacin Quds A Yau
Jul 14, 2017 10:42Sakamakon musayar wutar da aka yi yau tsakanin Palastinawa 'yan gwagwarmaya da kuma jami'an 'yan sanda yahudawan sahyuniya a bakin kofar masallacin Quds, Isra'ila ta sanar da hana sallar Juma'a a yau a cikin masallacin.
-
An Gudanar Da Jerin Gwanon Ranar Quds A Falastinu
Jun 24, 2017 18:19Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.