-
Za'a Bude Ofishin Kula Da Bukatun Kasar Iran A Saudia Don Kula Da Mahajjata
Jun 18, 2018 08:09Shugaban hukumar Hajji Da Ziyara ta kasar Iran ya bada sanarwan bude ofishin kula da bukatun Iraniyawa a kasar Saudia don kula da bukatun mahajjata da kuma masu zuwa umra da ziyara.
-
Jakadun Saudiya Da Bahrain Sun Halarci Bukin Kafa HKI A Birnin Alkahira
May 12, 2018 08:07Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa jakadan kasar Saudiya a kasar Masar Usama Ahmad Annaqli, da tokoransa na kasar Bahrai Rashid bin Abdurrahman Ali-khalifa sun halarci bikin cika shekaru 70 da kafuwar HKI a wani Hotel a birnin Alkahira.
-
An Rusa Ma'ajiyar Makamai Na Sojojin Hayar Saudiya A Arewacin Yemen
Apr 22, 2018 18:55Dakarun tsaron kasar Yemen sun samu nasarar tarwatsa wata ma'ajiyar makamai na sojojin hayar saudiya a arewacin kasar
-
Amerika: An Kai karar Saudiyya Akan Harin 11 Ga Satumba
Apr 07, 2018 18:08Iyalan wadanda aka kashe a harin 11 ga watan Satumba sun kai Saudiyya kara a kotun kasar Amurka.
-
Aljazeera: Bin Salman Ya Gana da Jagororin Manyan Kungiyoyin Yahudawa A Amurka
Mar 31, 2018 06:43Tashar talabijin ta Aljazeera ta bayar da rahoton cewa, a ziyarar da yake gudanarwa a kasar Amurka, yariman saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya gana da jagororin manyan kungiyoyin yahudawa a Amurka, masu tallafa wa Isra'ila.
-
Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya Ya Gana Da Babban Jami'in Tsaron HKK.
Mar 30, 2018 18:52Babban hafsan hafsosjin sojojin Haramtacciyar Kasar'ila Gadi Eizenkot ne ya sanar da ganawar da aka yi a tsakanin shugaban majalisar tsaron Sahayoniya Meir Ben shabbat da yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bin Salman
-
Mahukuntan Saudiyya Suna Ci Gaba Da Mallaka Makamai Ga 'Yan Ta'adda A Yamen
Mar 18, 2018 06:26Tashar talabijin ta France 2 ta sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya da na Hadaddiyar Daular Larabawa suna ci gaba da mallakawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Da'ish da Al-Qa'ida makamai a kasar Yamen.
-
Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya
Feb 17, 2018 06:30Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da hare-hare da makamai masu linzami kan sansanonin sojin masarautar Saudiyya da suke kudancin kasar ta Saudiyya.
-
UNICEF: Saudiyya Ta Kashe Yara Dubu Biyar A Kasar Yemen
Jan 14, 2018 11:49Asusun kananan yara na MDD ta bakinsa shugabansa na arewacin Afirka ya ce;Kawo ya zuwa yanzu kananan yara 5000 Saudiyya ta kashe a cikin kasar Yemen
-
An Fice Da Yarimomin Saudiya Zuwa Gidan Yari Na Al-Ha'ir
Jan 08, 2018 19:13Kimanin yarimomi da tsfin hukumomin saudiya 60 ne aka dauke da wurin da ake tsare da su zuwa gidan yari na Alha'ir.