Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen

    Nov 14, 2017 02:48

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace Yamen da rundunar kawancen Saudiyya take yi wa kasar ta sama da ruwa da kuma ta kasa.

  • Wani Dan Gwagwarmaya A Kasar Aljeriya Ya Zargi Mahukuntan Saudiyya Da Hada Kai Da H.K.Isra'ila

    Wani Dan Gwagwarmaya A Kasar Aljeriya Ya Zargi Mahukuntan Saudiyya Da Hada Kai Da H.K.Isra'ila

    Nov 14, 2017 02:48

    Daya daga cikin 'yan gwagwarmayar Aljeriya da suka yi yakin 'yantar da kasar daga mulkin mallakar kasar Faransa, kuma mamba a kungiyar National Liberation Front ta kasar ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hada kai ne da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da nufin wanzar da bakar siyasarsu a yankin gabas ta tsakiya.

  • Hizbullah:  Saudiyya Tana Son Ta Maimaita Yadda Ta Yi Wa Katar Akan Kasar Lebanon

    Hizbullah: Saudiyya Tana Son Ta Maimaita Yadda Ta Yi Wa Katar Akan Kasar Lebanon

    Nov 13, 2017 15:27

    Shugaban majalisar shawara ta kungiyar Hizbullah Sayyid Hashim Safiyyudin ya zargi Saudiyya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Lebanon.

  • Labanon : Ina Cikin 'Yancin Walwala A Saudiyya_Hariri

    Labanon : Ina Cikin 'Yancin Walwala A Saudiyya_Hariri

    Nov 13, 2017 03:19

    A karon farko, tun bayan murabus dinsa na ba zata tun daga Saudiyya, firayi ministan Labanon, Saad Hariri, ya yi jawabi a gidan talabajin.

  • Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Nov 12, 2017 14:42

    Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.

  • Shugaban Labanon Ya Tabbatar Da Cewa Sa'ad Hariri Na Tsare Ne A Saudiya

    Shugaban Labanon Ya Tabbatar Da Cewa Sa'ad Hariri Na Tsare Ne A Saudiya

    Nov 12, 2017 14:41

    Shugaban kasar Labanon Michel Aoun ya bayyana cewa firayi ministan kasar da ya sanar da murabus dinsa Sa'ad Hariri yana cikin wani irin yanayi mai daure kai sakamakon takurin zirga-zirga da yake fuskanta a kasar Saudiyya.

  • Labanon : Aoun, Ya Bukaci Bayani Daga Saudiyya Kan Batun Hariri

    Labanon : Aoun, Ya Bukaci Bayani Daga Saudiyya Kan Batun Hariri

    Nov 11, 2017 11:53

    Shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya bukaci bayani daga gwamnatin Saudiyya akan abunda ke kawo cikas wajen komawar firayi ministan kasar mai murabus Saad Hariri komawa gida.

  • Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD

    Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD

    Nov 11, 2017 11:31

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa har yanzu kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen na ci gaba da hadasa cikas wajen shigar da kayen agaji a wannan kasa.

  • Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci

    Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci

    Nov 11, 2017 07:36

    Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, kasar Saudiyya ita ce tushe kana kuma mahaifar tsaurin ra'ayi da ayyukan ta'addanci, sannan kuma babbar alama ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidajen kasashen yankin Gabas ta tsakiya.

  • Macron Ya ce Faransa Ba Ta Yarda Da Ra'ayin Saudiyya Kan Iran Ba

    Macron Ya ce Faransa Ba Ta Yarda Da Ra'ayin Saudiyya Kan Iran Ba

    Nov 11, 2017 07:35

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewar ra'ayinsa dangane da kasar Iran ya saba da ra'ayin kasar Saudiyya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS