Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Shugaban Kasar Faransa Ya Yi Takaitaccen Ganawa Da Dan Salman Na Saudia Kan Matsalar Lebanon

    Shugaban Kasar Faransa Ya Yi Takaitaccen Ganawa Da Dan Salman Na Saudia Kan Matsalar Lebanon

    Nov 10, 2017 02:48

    Shugaban kasar farasan Manuel Macron ya gudanar da takaitaccen ganawa da Muhammad bin Salman yerima mai jiran gadon sarautar kasar saudia a jiya Alhamis inda suka tattauna kan matsalolin da ke tasowa tsakanin Iran da Saudia dangane da kasashen Lebanon yemen.

  • Saudiyya: Ma'aikatar Shari'a Ta Aikwa Mutane Mutane 208  Sammaci Akan Batun Cin Hanci Da Rashawa.

    Saudiyya: Ma'aikatar Shari'a Ta Aikwa Mutane Mutane 208 Sammaci Akan Batun Cin Hanci Da Rashawa.

    Nov 09, 2017 15:27

    Babban mai shigar da kara na kasar Sa'udiyya Sa'ud al-Mu'ujib, ya fadawa tashar telbijin din al-arabiyya a yau alhamis cewa an kame mutanan ne tare da cewa bakwai daga cikinsu ne kadai aka saki saboda rashin kwararan dalilai akansu.

  • Ansarullah Ta Sha Alwashi Ci Gaba Da Kai Hari Kan Saudiya Matukar Ba Ta Daina Kai A Kan Yemen Ba

    Ansarullah Ta Sha Alwashi Ci Gaba Da Kai Hari Kan Saudiya Matukar Ba Ta Daina Kai A Kan Yemen Ba

    Nov 09, 2017 07:52

    Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta bayyana cewar matukar dai kasar Saudiyya ta ci gaba da kai wa kasar Yemen hare-haren wuce gona da irin da take kai musu da kuma ci gaba da killace kasar, to kuwa za su ci gaba da kai mata hare-hare da makamai masu linzamin da suke da su.

  • Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Yemen

    Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Yemen

    Nov 09, 2017 02:18

    Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya a bukaci kawacen da Saudiyya ke jagoranta da ya kawo karshen killacewar da ya yi wa kasar Yemen dake fuskantar barazana yunwa irinta mafi muni a shekarun goma da suka gabata.

  • Kungiyar Kai Agajin Gaggauta Ta Bukaci A Bude Iyakokin Kasar Yemen Domin Shigar Da Abinci

    Kungiyar Kai Agajin Gaggauta Ta Bukaci A Bude Iyakokin Kasar Yemen Domin Shigar Da Abinci

    Nov 08, 2017 14:41

    Kungiyar kai agajin gaggauwa ta kasa da kasa ta bukaci da a bude dukkanin iyakokin kasar yemen domin shigar da kayan abinci da magani

  • Yemen : MDD Ta Bukaci Saudiyya Ta Bada Damar Isar da Kayan Agaji

    Yemen : MDD Ta Bukaci Saudiyya Ta Bada Damar Isar da Kayan Agaji

    Nov 07, 2017 11:48

    Majalisar dinkin duniya ta bukaci Saudiyya data bada damar isar da kayan agaji a kasar Yemen, bayan da Saudiyyar ta rufe duk hanyoyin shige da fice a wannan kasa ta Yemen.

  • Dakarun Kasar Yemen Sun Nuna Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami Da Suka Kera

    Dakarun Kasar Yemen Sun Nuna Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami Da Suka Kera

    Nov 07, 2017 07:48

    Manyan jami'an kasar Yemen da manyan kwamandojin dakarun Ansarullah na kasar sun gudanar da wani rangadi don duba wasu sabbin makamai masu linzami da dakarun kasar suka kera a garin Hudaydah da ke bakin ruwa na kasar.

  • Saudiyya: An Kashe Sojan Saudiyya Guda A Yankin Katif

    Saudiyya: An Kashe Sojan Saudiyya Guda A Yankin Katif

    Nov 07, 2017 03:00

    Tashar telbijin din al-akhbariyyah ta Saudiyya ta ce; An Kashe sojan ne a jiya litinin.

  • Tafiye Tafiyen Jami'an Amurka A Saudiyya Hatsari Ne_ Zarif

    Tafiye Tafiyen Jami'an Amurka A Saudiyya Hatsari Ne_ Zarif

    Nov 06, 2017 15:26

    Ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Jawad Zarif , ya bayyana ziyarar aiki wanda shugawabannin gwamnatin Amurka suke yi zuwa Saudiyya duk masu hatsari ne ga yankin.

  • Manufar Kafa Kwamitin Yaki Da Barna Iat Ce Kawar Da 'Yan Takarar Muhamad Bn Salman

    Manufar Kafa Kwamitin Yaki Da Barna Iat Ce Kawar Da 'Yan Takarar Muhamad Bn Salman

    Nov 06, 2017 02:23

    Cikin wani rahoton da kamfanin dillancin labaran reuters ya fitar game da kame-kamen baya-bayan da mahukuntan Saudiya suka yi ta hanyar kwamitin yaki da barna manufar kafa kwamitin shine kawar da

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS