-
Sayyid Nasrallah: An Tilasta Wa Hariri Murabus Ne, Ba Bisa Son Ransa Ba
Nov 05, 2017 14:42Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar an tilasta wa firayi ministan kasar, Sa'ad Hariri, yin murabus ne daga Saudiyya ba bisa son ransa ba, yana mai kiran al'ummar kasar da su kai zuciya nesa da kuma ci gaba da kokari wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankalin kasar.
-
An Kori Ministoci Da 'Ya 'Yan Sarauta A Saudiyya
Nov 05, 2017 02:20Rahotanni daga Saudiyya na cewa an cafke wasu daga cikin 'ya yan masarautar kasar 11 da wasu gomman ministoci tsaffi da wadanda ke kan aiki, a wani lamari da aka bayyana ba'a taba ganin irinsa ba a wannan kasa.
-
Larijani: Saudiyya Da "Isra'ila" Sun Hada Kai Wajen Fada Da Iran
Nov 03, 2017 02:24Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Saudiyya tana ci gaba da hada baki da haramtacciyar kasar Isra'ila wajen fada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Oct 31, 2017 08:35Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Dhabu'ah da Ramadah da suke birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen.
-
Iskar Gas Mai Guba Da Saudiyya Take Watsawa Shi Ne Dalilin Yaduwar Kwalara A Yemen
Oct 30, 2017 02:20Wani babban jami'in sojin kasar Yemen ya bayyana cewar hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya take kai wa kasar Yemen din da iskar gas mai guba shi ne ummul aba'isin din mummunan yanayi da yaduwar cutar kwalara da ake fuskanta a kasar.
-
Kwamandan Dakarun Iraki: Akidar Wahabiyanci Ita Ce Take Yada Ta'addanci A Yankin G/Tsakiya
Oct 28, 2017 14:31Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewar akidar wahabiyanci da kasar Saudiyya ta ke yadawa shi ne ummul aba'isin din ayyukan ta'addancin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
MDD: Yanayin Da Al’ummar Yemen Suke Ciki Mai Daga Hankali Ne
Oct 28, 2017 14:30Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar yanayin bil’adama a kasar Yemen, wacce take karkashin hare-haren wuce gona da iri na kasar Saudiyya da kawayenta na sama da shekaru biyu da rabi, wani yanayi ne mai tada hankalin gaske.
-
Swizland Ta Dauki Alhakin Shiga Tsakanin Iran Da Saudiya Don Biyan Bukatun Kasashen Biyu
Oct 25, 2017 15:32A yau Laraba ce Jami'an ofishin jakadancin Swizland a nan Tehran suka rattaba hannun kan yarjejeniyar bude ofishin kare manufofin kasar Iran a Saudiya amma karkashin ofishin jakadancin Swizland a birnin Riyadh.
-
MDD : Saudiyya Na Kisan Yara A Yemen
Oct 06, 2017 05:28A karon farko Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen da kisa da kuma gallazawa yara.
-
MDD Ta Sanya Saudiyya Da Kawayenta Cikin Masu Take Hakkokin Bil'adama Saboda Yakin Yemen
Oct 06, 2017 01:54Majalisar Dinkin Duniya ta sanya hadin gwiwan kasashen da suka kaddamar da yaki a kasar Yemen karkashin jagorancin Saudiyya cikin jerin sunayen kasashe masu take hakkokin bil'adama.