Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Sarkin Saudiyya Na Ziyara A Rasha

    Sarkin Saudiyya Na Ziyara A Rasha

    Oct 05, 2017 06:18

    Sarki Salman bin Abdul-Aziz na Saudiyya ya sauka a birnin Moscow a wata ziyara da ita ce irinta ta farko da wani sarki na Saudiyya ya kai kasar Rasha.

  • Sarki Salman Na Saudiyya Zai Ziyarci Rasha

    Sarki Salman Na Saudiyya Zai Ziyarci Rasha

    Oct 02, 2017 14:04

    Wani mashawarci a fadar shugaban kasar Rasha ya tabbatar da ziyarar da sarki Salman na Saudiyya zai kai a kasar a ranar Alhamis mai zuwa.

  • Yemen:

    Yemen: " Sojoji Da Dkarun Tsaron Kasa Sun Harba Makami Mai Linzami A Kudancin Saudiyya

    Sep 24, 2017 04:34

    Majiyar tsaron Yemen ta ce an harba makami mai linzamin ne akan sansanin sojan saman Saudiyya da ke kudancin kasar.

  • Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar

    Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar

    Sep 20, 2017 12:39

    Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.

  • Saudiyya Na Kama 'Yan Adawa Yayin Da Ake Maganar Saukar Sarki Salman Daga Mulki

    Saudiyya Na Kama 'Yan Adawa Yayin Da Ake Maganar Saukar Sarki Salman Daga Mulki

    Sep 11, 2017 13:24

    Rahotanni daga kasar Saudiyya sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama kimanin mutane 20 da aka sansu da tsananin adawa da mulkin sarautar da ke gudana a kasar a daidai lokacin da labarai ke yawo kan shirin sarki Salman na kasar na sauka daga karagar mulki da mika wa dansa Muhammad mulkin.

  • Saudiyya Ta Soke Duk Wata Tattaunawa Da Qatar

    Saudiyya Ta Soke Duk Wata Tattaunawa Da Qatar

    Sep 09, 2017 04:55

    Saudiyya ta ce ta soke duk wata tattaunawa da Qatar, bayan da a karon farko aka samu tattaunawa a hukumance tsakanin masarautun kasasshen biyu.

  • Ayat. Kermani: Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    Ayat. Kermani: Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    Sep 08, 2017 14:44

    Limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran, Ayatullah Muwahhedi Kermani a cikin khubobinsa na Jumma'a ya bayyana cewa kasashen duniya basa zatun musulmi suna iya tashi don taimakawa yan'uwansu a kasar Myanmar wadanda sojojin kasar da kuma mabiya addinin Buza suke azbtarwa.

  • Iran Ta Yabawa Saudiyya Kan Nasara Shirya Aikin Hajjin Bana

    Iran Ta Yabawa Saudiyya Kan Nasara Shirya Aikin Hajjin Bana

    Sep 05, 2017 11:09

    Jamhuriya musulinci ta Iran ta yi godiya ga kasar Saudiyya kan yadda ta shirya aikin hajjin bana cikin nasara.

  • Musulmi Mahajjata Fiye Da Miliyon Biyu Ne Suka Fara Aikin hajji A Mina

    Musulmi Mahajjata Fiye Da Miliyon Biyu Ne Suka Fara Aikin hajji A Mina

    Aug 31, 2017 01:56

    A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana,

  • Saudiyya : An Shiga Aikin Hajji Gadan-gadan

    Saudiyya : An Shiga Aikin Hajji Gadan-gadan

    Aug 30, 2017 12:19

    Al'hazai da suka taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS