Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Ya Zuwa Yanzu Mahajjata Miliyon 1.4 Suka Isa Kasar Saudia

    Ya Zuwa Yanzu Mahajjata Miliyon 1.4 Suka Isa Kasar Saudia

    Aug 25, 2017 07:24

    Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.

  • Jiragen Saman Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane 35 A Kasar Yamen

    Jiragen Saman Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane 35 A Kasar Yamen

    Aug 23, 2017 14:28

    Jiragen saman yakin Masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan wani sansanin 'yan gudun hijira a shiyar arewacin birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen, inda suka kashe mutane akalla 35 tare da jikkata wasu na daban.

  • Qatar Ta Musunta Hana Jiragen Saman Saudiyya Sauka A Doha

    Qatar Ta Musunta Hana Jiragen Saman Saudiyya Sauka A Doha

    Aug 21, 2017 06:47

    Hukumar kula da kai-kawo na jiragen saman fasinja a Qatar ta musunta cewa ta hana jiragen saman Saudiyya sauka a Doha domin jigilar alhazai zuwa Makka.

  • Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Aug 20, 2017 13:43

    Karar da Kasar ta Katar din ta shigar ta shafi barazanar da Saudiyyar ta yi na harbo jiragen fasinjanta.

  • Hare-Haren Jiragen Yakin Kawancen Saudiya A Jihar Hijja Ta Kasar Yemen

    Hare-Haren Jiragen Yakin Kawancen Saudiya A Jihar Hijja Ta Kasar Yemen

    Aug 20, 2017 01:52

    Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari har so tara a garin Maidi na jihar Hijjar kasar Yemen

  • Saudiyya Ta Bude Iyakarta Da Qatar Saboda Aikin Hajji

    Saudiyya Ta Bude Iyakarta Da Qatar Saboda Aikin Hajji

    Aug 17, 2017 04:44

    A wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.

  • Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

    Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

    Aug 15, 2017 13:12

    Mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.

  • Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Aug 15, 2017 07:14

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen.

  • Kira Ga Masarautar Saudiyya Da Ta Dakatar Da Shirin Sare Kawunan Fararen Hula 14

    Kira Ga Masarautar Saudiyya Da Ta Dakatar Da Shirin Sare Kawunan Fararen Hula 14

    Aug 13, 2017 09:15

    Jaridar Financial Times ta ce kungiyoyin kare hakkin bila adama da dama na duniya suna kiran Saudiyya da ta dakatar da yunkurin sare kawunan fararen hula 14 da take shirin yi.

  • Kungiyar Ansarullah Ta Ja Kunne Kan Goyon Bayan Wuce Gona Da Irin Saudiyya A Yemen

    Kungiyar Ansarullah Ta Ja Kunne Kan Goyon Bayan Wuce Gona Da Irin Saudiyya A Yemen

    Aug 05, 2017 05:53

    Kungiyar Ansarullah (da aka fi sani da 'yan Houthi) ta kasar Yemen ta ja kunnen kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa kan ci gaba da goyon bayan wuce gona da irin kasar Saudiyya da kawayenta a kan al'ummar Yemen a daidai lokacin da yanayin al'ummar kasar ke ci gaba da munana.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS