Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Jami'an Tsaron Saudiya Sun Kashe Daya Daga Cikin Mazauna Yankin Awamiya Dake Gabashin Kasar

    Jami'an Tsaron Saudiya Sun Kashe Daya Daga Cikin Mazauna Yankin Awamiya Dake Gabashin Kasar

    Aug 04, 2017 14:30

    Bayan da jami'an tsaron saudiya suka bindige daya daga cikin mazauna yankin awamiya a wannan juma'a, adadin mutane da aka kashe a wannan yanki ya haura zuwa shida.

  • Saudiyya: Jami'an Tsaro Na Ci Gaba Da Kai Hari A Birnin Awamiyya

    Saudiyya: Jami'an Tsaro Na Ci Gaba Da Kai Hari A Birnin Awamiyya

    Aug 03, 2017 02:07

    Sojojin Saudiyya sun sake aikewa da kayan yaki zuwa garin Awamiyya tare da tsananta hare-hare akan fararen hular da su ke cikinsa.

  • MDD: Saudiyya Tana Hana Ba Wa Jiragen Agaji Zuwa Yemen Mai

    MDD: Saudiyya Tana Hana Ba Wa Jiragen Agaji Zuwa Yemen Mai

    Aug 02, 2017 06:35

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa gwamnatin Saudiyya tana ci gaba da hana ba wa jiragen saman agajinta man fetur din da suke bukata wajen ci gaba da kai kayayyakin agaji ga al’ummar kasar Yemen a babban birnin kasar Sana’.

  • Qatar Ta Zargi Saudiyya Da Saka Siyasa A Cikin Harkokin Aikin Hajji

    Qatar Ta Zargi Saudiyya Da Saka Siyasa A Cikin Harkokin Aikin Hajji

    Aug 01, 2017 00:29

    Hukumomin Qatar sun zargi Saudiyya da saka siyasa a cikin harkokin addini lamarin dake kawo cikas ga aikin hajji.

  • Bukatar Mazauna Yankin Awamiya na Kasar Saudiya Daga MDD

    Bukatar Mazauna Yankin Awamiya na Kasar Saudiya Daga MDD

    Jul 30, 2017 07:23

    A yayin da Jami'an tsaron Saudiya ke ci gaba da kai farmaki kan mazauna yankin Awamiya da suka kasance mabiyar mazhabar Shi'a, mazauna yankin sun bukaci MDD da ta shga tsakani domin kawo karshen wannan lamari.

  • Al Saud Na Ci Gaba Da Kaddamar Da Farmaki Kan Al'ummar Awamiyyah

    Al Saud Na Ci Gaba Da Kaddamar Da Farmaki Kan Al'ummar Awamiyyah

    Jul 27, 2017 07:51

    Jami'an tsaron masarautar Al Saud suna ci gaba da kaddamar da farmaki a kan al'ummar birnin Awamiyyah da ke cikin gundumar Qatif a gabashin Saudiyyah.

  • Amnesty Int. Ta Bukaci Saudiyya Da Ta Dakatar Shirin Sare Kawunan Mutane 14

    Amnesty Int. Ta Bukaci Saudiyya Da Ta Dakatar Shirin Sare Kawunan Mutane 14

    Jul 25, 2017 06:22

    Kungiyar kare hakkin bil adam ta kasa da kasa, Amnesty International ta bukaci gwamnatin Saudiyya da ta dakatar da shirin da take yi na zartar da hukuncin kisa a kan fararen hular kasar su 14 saboda dalilai na siyasa.

  • Gwamnatin Saudiyya Na Shirin Korar Dubban 'Yan Kasar Sudan

    Gwamnatin Saudiyya Na Shirin Korar Dubban 'Yan Kasar Sudan

    Jul 23, 2017 06:47

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta sanar da cewa, mahukuntan saudiyya sun sanar da su cewa za su taso keyar 'yan Sudan fiye da dubu 48 daga kasar.

  • Saudiyya Da Kawayenta Sun Yi Amai Sun Lashe Game Da Qatar

    Saudiyya Da Kawayenta Sun Yi Amai Sun Lashe Game Da Qatar

    Jul 20, 2017 13:02

    Kasar Saudiyya da kawayenta larabawa sun amai sun lashe dangane da jerin bukatun da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da hulda da ita.

  • Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Ja Kunnen Kasar Katar

    Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Ja Kunnen Kasar Katar

    Jul 19, 2017 06:40

    Jakadiyar kasar ta Hadaddiyar Daular Larabawa A MDD ta ce idan har kasar ta Katar din ba ta karbi sabbin sharuddan da aka kafa ma ta ba to za a korarta daga kungiyar larabawan yankin tekun pasha.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS