-
Jaridar Ahad Ta Ce: Al'ummar Sudan Suna Ci Gaba Da Fuskantar Siyasar Yaudarar Saudiyya
Jul 19, 2017 02:08Mahukuntan Saudiyya sun jaddada cewa: Dole ne 'yan kasar Sudan kimanin 50,000 mazauna Saudiyya su hanzarta ficewa daga kasar kafin wa'adin da aka diba musu.
-
Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana
Jul 19, 2017 02:07Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa: Amfani da matakan siyasa da gudanar da zaman tattaunawa sune kawai hanyoyin warware rikicin kasar Yamen.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Wasu Mutane 19 A Garin Ta'iz Na Yemen
Jul 18, 2017 13:24A ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya da kawayenta suke kai wa kasar Yemen, jiragen yakin Saudiyyan sun kai wasu munanan hare-hare a lardin Ta'izz da ke kudu maso yammacin kasar ta Yemen inda suka kashe wasu mutane 19 marasa matsuguni da kuma raunana wasu na daban.
-
Makircin Masarautar Saudiyya Bai Cimma Nasara Ba A Zaman Kungiyar Kasashen Musulmi
Jul 15, 2017 01:58Yunkurin mahukuntan Saudiyya na kokarin bata sunan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a zaman taron ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C bai cimma nasara ba.
-
WHO : Akwai Barazanar Annobar Kwalera Ta Yadu A Hajjin Bana
Jul 14, 2017 10:51Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar cutar amai da gudawa a kasar Yemen na iya yaduwa a yayin aikin hajjin bana a birnin Makka na kasar Saudiyya.
-
Amnesty Int. Ta Yi Kakkausar Suka A Kan Gwamnatin Saudiya Kan Kisan Fararen Hula
Jul 13, 2017 08:40Kungiyar Amnesty Internatinal ta yi kakkausar a kan masarautar 'ya'yan Saud da ke rike da madafun iko a kasar Saudiyya, dangane da kisan fararen hula masu nuna adawa da salon mulkinsu.
-
Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba"
Jul 12, 2017 01:19Saudiyya da kawayenta Larabawa sun ce yarjejeniyar yaki da ta'addanci da Amurka da Qatar suka cimma ''Bata Gamsar da su ba".
-
Qatar Ta Bukaci Diyya Ga Abokan Gabarta
Jul 10, 2017 01:48Kasar Qatar ta sanar da kafa wani kwamiti da zai bukaci kasashen larabawa abokan gabarta da su biya ta diyya bayan maida ta saniyar ware na tsawan makwanni biyar a yanzu.
-
Katar : Bayanin Saudiyya Da Kawayenta Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa
Jul 08, 2017 02:20A jiya jumaa ma'aikatar harkokin wajen kasar Katar ta sake watsi da bayanin da kasar Saudiyya da kawayenta su ka fitar, tare da cewa ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
Bincike : Saudiyya Ta Kashe Milyoyin Daloli Don Yada Tsatsauran Ra'ayin Addini
Jul 05, 2017 11:16Wani rahoto da wata kungiyar kwararru ta Henry Jackson Society ta fitar ya zargi Saudiyya da yada tsatsaran ra'ayin addinin islama a turai.