Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Saudiyya : Ba Sassauci A Sharuddan Da Muka Gindayawa Qatar

    Saudiyya : Ba Sassauci A Sharuddan Da Muka Gindayawa Qatar

    Jul 05, 2017 10:04

    Saudiyya da kawayenta na kasashen Larabawa da suka hadu yau a birnin Alkahir ana Masar sun ce babu wani sassauci a sharuddan da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da huldarsu da ita.

  • Cikar Shekaru 92 Da Rusa Babbar Makabartar Musulmi Ta Baqi'a A Madina

    Cikar Shekaru 92 Da Rusa Babbar Makabartar Musulmi Ta Baqi'a A Madina

    Jul 04, 2017 07:30

    Daruruwan Musulmi sun gudanar da gangami da jerin gwano a birnin Washington na kasar Amurka domin tunawa da cika shekaru 92 da Wahabiyawa suka rusa babbar makabartar musulmi mai tarihi a cikin addinin muslunci ta Baqi'a da ke birnin Madina mai alfarma.

  • Katar: Ba Mu Tsoron Harin Sojan Saudiyya.

    Katar: Ba Mu Tsoron Harin Sojan Saudiyya.

    Jul 02, 2017 14:44

    Ministan harkokin wajen kasar Katar ya ce; kasarsa ba ta da tsoron duk wani harin da Saudiyya za ta kai wa kasarsa

  • Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar

    Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar

    Jun 29, 2017 13:06

    Jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar Masar

  • Sarki Salmane Na Saudiya Zai Ziyarci Rasha

    Sarki Salmane Na Saudiya Zai Ziyarci Rasha

    Jun 28, 2017 07:54

    Sarkin Saudiya Salmane ben Abdelaziz, zai kai wata ziyara a kasar Rasha a tsakiyar watan Yuli mai shirin kamawa, inda zai gana da shugaba Vladimir Poutine a birnin Moscow.

  • Masar: Sisi Ya Sanya Hannu Kan Amincewa Da Mika Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Masar: Sisi Ya Sanya Hannu Kan Amincewa Da Mika Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Jun 25, 2017 04:20

    Shugaban kasar Masar Abdulfattah Sisi ya sanya hannu a kan takardar amincewa da sake shata iyakokin ruwa tsakanin Masar da Saudiyya, tare da mika tsibiran kasar guda biyu ga Saudiyya.

  • Masar : Kotun Koli Ta Ce A Dakatar Da Duk Wata Shari'a Kan Bada Tsibirai

    Masar : Kotun Koli Ta Ce A Dakatar Da Duk Wata Shari'a Kan Bada Tsibirai

    Jun 22, 2017 01:56

    Kotun kolin tsarin mulkin a Masar ta bada umurnin dakatar da duk wata shari'a da ake a kasar kan batun mallakawa masarautar Saudiya tsibiran nan biyu da ake ta takaddama a kai.

  • Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami

    Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami

    Jun 19, 2017 13:03

    Tsohon jakadan Birtaniya akasar Syria Peter Ford ya bayyana cewa, Iran ta aike da babban sako mai girgiza zukata ta hanyar harba makaman ballistic zuwa sansanonin 'yan ta'adda a cikin kasar Syria.

  • Wani Harin Sama Ya Kashe Fararen Hula 24 A Yemen

    Wani Harin Sama Ya Kashe Fararen Hula 24 A Yemen

    Jun 18, 2017 11:15

    Rahotanni daga Yemen na cewa a kalla mutane 24 ne suka ras arayukansu a wani harin sama da aka kai kan wata kasuwa dake wani yankin 'yan shi'a a kusa da iyaka da Saudiyya.

  • An Bukaci Sojojin Qatar Su Fice Daga Bahrain

    An Bukaci Sojojin Qatar Su Fice Daga Bahrain

    Jun 18, 2017 10:27

    Kasar Bahrain ta bukaci sojojin kasar Qatar dake cikin kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar IS dasu fice daga kasar a cikin sa'o'i 48 masu zuwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS