-
Yemen: Dakarun Yemen Sun Kai Wa Sansanonin Sojan Saudiyya Hari.
Jun 18, 2017 07:26Mayakan Ansarullah na kasar Yemen, sun maida martani akan sansanonin sojojin Saudiyya da ke Gundumomin Asir da Najran.
-
Masar : Majalisa Ta Amince A Baiwa Saudiya Tsibirai
Jun 14, 2017 10:49Majalisar dokoki a Masar ta amunce da bukatar gwamnatin kasar na mallakawa Saudiya tsibiran nan biyu, Tiran da Sanafir da aka dade ana takkadama akansu a wannan kasa ta Masar.
-
Zarif: Iran Tana Sane Da Goyon Bayan Da Saudiyya Take Ba Wa 'Yan Ta'addan Masu Son Kawo Mata Hari
Jun 14, 2017 00:59Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana da bayanai na sirri da suke nuni da cewa Saudiyya tana ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'addan da suke kan iyakokin kasar Iran da suke da shirin kai hare-haren ta'addanci cikin kasar.
-
Saudiyyah Ta Hana 'Yan Qatar Shiga Harami Domin Yin Umrah
Jun 11, 2017 17:09Sakamakon yanke alakar da Saudiyya tare da wasu kasashen da gwamnatin Qatar, mahukuntan saudiyya sun hana wasu 'yan kasar Qatar gudanar da aikin Umrah.
-
Qatar Ta Gode Wa Iran Saboda Kokarinta Na Magance Rikicin Da Ya Kunno Kai Tsakaninta Da Saudiyya
Jun 10, 2017 12:41Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad bn Abdurrahman Al Thani ya jinjinawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma gode mata saboda irin kokarin da take yi wajen magance rikicin da ya kunno kai tsakaninta da wasu kasashen larabawa karkashin jagorancin kasar Saudiyya.
-
Saudiyya, UAE, Bahrain, Masar, Suna Ci Gaba Da Kara Matsa Lamba A Kan Qatar
Jun 09, 2017 01:55Kasashen Saudiyya, UAE, Bahrain da Masar, sun fitar da wani bayani a jiya na hadin gwiwa, da ke saka wasu mutane 59 da kuma wasu cibiyoyi da kungiyoyi 12 da suka ce suna da alaka da Qatar a cikin jerin wadanda suke kira 'yan ta'adda.
-
Qatar Ta Ce Za Ta Iya Jurewa Duk Wani Irin Mataki
Jun 08, 2017 13:30Kasar Qatar ta ce za ta iya jurewa kan duk wani irin mataki da kasashe makoftanta zasu dauka akanta, aman ba zata taba mika kai ba.
-
Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Musanta Zargin Ta'addanci Da Saudiyya Ta Yi Mata
Jun 08, 2017 00:51Kungiyar Muslim Brotherhood (Ikhwanul Muslimin) ta kasar Masar ta yi watsi da zargin gudanar da ayyukan ta'addanci da kasar Saudiyya ta ke mata tana mai cewa irin wadannan zarge-zarge suna sanya zubar da mutumcin kasar Saudiyya din ne.
-
Kasar Amurka Ta Yi Suka Kan Kasar Saudiyya Saboda Take Hakkokin Bil-Adama
Jun 07, 2017 02:05Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan kasar Saudiyya saboda take hakkokin bil-Adama.
-
Trump Ya Ce Larabawa Sun Sanar Da Shi Qatar Tana Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Jun 06, 2017 13:39Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewar shugabannin Saudiyya da kawayenta sun bayyana masa cewar kasar Qatar tana taimakawa masu tsaurin ra'ayi na ta'addanci da kudade bayan da ya bukace su da kawo karshen taimakon kungiyoyin ta'addanci.