Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Nuna Rashin Amincewar Majalisar Afghanistan Da Siyasar Kasar Saudiyya

    Nuna Rashin Amincewar Majalisar Afghanistan Da Siyasar Kasar Saudiyya

    Oct 21, 2016 00:16

    A ci gaba da nuna rashin amincewa da irin goyon bayan da kasar Saudiyya take ba wa kungiyoyin 'yan ta'adda a duniya, 'yan majalisar kasar Afghanistan sun yi kakkausar suka ga irin taimakon da kasar Saudiyyan take ba wa kungiyoyin ta'addanci da neman tada zaune tsaye na kasar.

  • Dakarun Iraki Na Samun Nasara A Yunkurinsu Na Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Dakarun Iraki Na Samun Nasara A Yunkurinsu Na Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Oct 20, 2016 02:15

    Dakarun gwamnatin Iraki tare da sojojin sa kai na al'ummar kasar Iraki suna ci gaba da samun samun gagarumar nasara a yunkurin da suke yi na tsarkake birnin Mausul daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyya na ISIS da ke rike da birnin tun shekaru biyu da suka gabata.

  • Algeria Ta Bi Sahun Kasashen Da Za Su Dakatar Da Zuwa Hajji Da Umrah

    Algeria Ta Bi Sahun Kasashen Da Za Su Dakatar Da Zuwa Hajji Da Umrah

    Oct 20, 2016 02:15

    Kamfanonin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Algeria sun ja kunnen gwamnatin Saudiyya da ta gaggauta janye karin kudaden da ta yi na biza domin zuwa hajji da Umra, idan kuma ba haka za su dakatar da dukkanin zirga-zirgarsu zuwa Saudiyya.

  • Musulman Kasar Afrika Ta Kudu Sun Bayyan Rashin Amincewarsu Da Kara Kudaden Visa Shiga Saudia

    Musulman Kasar Afrika Ta Kudu Sun Bayyan Rashin Amincewarsu Da Kara Kudaden Visa Shiga Saudia

    Oct 18, 2016 02:58

    Kungiyar malaman addinin musulunci a kasar Africa ta Kudu ta bayyana rashin amincewarta da kara yawan kudaden samun Visa na shiga kasar Saudia wannan gwamnatin kasar tayi a kwanakinnan.

  • Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Oct 18, 2016 02:13

    Tun da jijjifin safiyar jiya Litinin ne gwamnatin Iraki ta sanar da fara aiwatar da shirin tsarkake Mausul daga mamayar ‘yan ta’addan takfiriyyah na ISIS, bayan kammala dukkanin shirye-shiryen da rundunar sojin kasar ke yi kan hakan.

  • Kungiyar Ansarullah Ta Bukaci Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Harin Saudiyya Wajen Jana'iza A Yemen

    Kungiyar Ansarullah Ta Bukaci Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Harin Saudiyya Wajen Jana'iza A Yemen

    Oct 17, 2016 02:23

    Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da kungiyar 'yan Houthi ta bukaci da a gudanar da binciken kasa da kasa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya ta kai wajen jana'iza a birnin Sana'a da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla mutane 140.

  • Za A Fitar Da Wadanda Saudiyya Ta Jikka A Yemen Zuwa Asibitocin Kasashen Ketare

    Za A Fitar Da Wadanda Saudiyya Ta Jikka A Yemen Zuwa Asibitocin Kasashen Ketare

    Oct 15, 2016 13:27

    Wasu daga cikin wadanda suka samu munanan raunuka a harin da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar kan fararen hula a birnin Sana'a na Yemen za su samu kulawa a wasu asibitoci na kasashen ketare.

  • Saudiyya Ta Amince Da Kisan Kiyashin Da Ta Yi A San'a Domin Tsoron Gurfana A Kotun Duniya

    Saudiyya Ta Amince Da Kisan Kiyashin Da Ta Yi A San'a Domin Tsoron Gurfana A Kotun Duniya

    Oct 13, 2016 02:08

    Masarautar iyalan gidan Saud ta amince a hukumance da kisan kiyashin da ta yi a kan daruruwan fararen hula abirnin san'a a na kasar Yemena ranar Asabar da ta gabata.

  • Amurka Da Saudiyya Sun Cimma Matsaya Kan Tseratar Da 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Amurka Da Saudiyya Sun Cimma Matsaya Kan Tseratar Da 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Oct 13, 2016 02:05

    A daidai lokacin da ake shirin fara kaddamar da hare-haren kwato birnin Mausul na kasar Iraki daga hannun 'yan ta'addan wahabiyya takfiriyya na ISIS, Amurka da Saudiya sun cimma matsaya kan tseratar da mayakan kungiyar daga Mausul zuwa yankunan gabashin kasar Syria.

  • Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Oct 10, 2016 03:48

    Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS