Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Kungiyar Kamfanin Zirga Zirga A Kasar Morocco Ta Haramta Tafiya Zuwa Umra Daga Kasar

    Kungiyar Kamfanin Zirga Zirga A Kasar Morocco Ta Haramta Tafiya Zuwa Umra Daga Kasar

    Oct 09, 2016 07:13

    Kungiyar gamayyar kamfanonin yawon shaqatawa a kasar Morocco ta bada sanarwan haramta tafiye tafiye zuwa kasar saudia don nuna rashin amincewarsu da karin kudaden da gwamnatin saudiyar ta yi na kudaden Visar shiga kasar.

  • Harin Wuce Gona Da Irin Al Sa'ud A Kan Masu Zaman Makoki A Kasar Yemen

    Harin Wuce Gona Da Irin Al Sa'ud A Kan Masu Zaman Makoki A Kasar Yemen

    Oct 09, 2016 02:30

    Kasashe, kungiyoyi da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna damuwa da kuma tofin Allah tsine ga harin wuce gona da irin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wajen taron zaman makokin rasuwar mahaifin ministan cikin gidan kasar Yemen Jalal al-Roweishan a birnin Sana'a, babban birnin kasar a jiya Asabar da yayi sanadiyyar mutuwar daruruwan mutane baya ga wadanda suka sami raunuka.

  • Saudiyyah Ta Kashe Mutane Fiye Da 160 Da Ke Taron Janaza A Yau A Birnin San'a Na Yemen

    Saudiyyah Ta Kashe Mutane Fiye Da 160 Da Ke Taron Janaza A Yau A Birnin San'a Na Yemen

    Oct 08, 2016 12:46

    A ci gaba da kaddamar da hare-hare da jiragen yakin masarautar Saudiyya ke yi kan fararen hula a kasar Yemen, a yammacin yau sun kashe mutane fiye da 160 a lokacin gudanar da wata jana'iza a birnin San'a fadar mulkin kasar ta Yemen, tare da jikkata wasu daruruwa.

  • MDD Ta Zargi Saudiyya Da Take Hakkokin Kananan Yara Da Mata

    MDD Ta Zargi Saudiyya Da Take Hakkokin Kananan Yara Da Mata

    Oct 07, 2016 14:55

    Kwamitin kare hakkokin kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi kasar Saudiyya da take hakkokin kananan yara da mata budurwaye a kasar.

  • Kai Kara Saudiyya, Zai Haifar Da Mummunan Sakamako Ga Amurka

    Kai Kara Saudiyya, Zai Haifar Da Mummunan Sakamako Ga Amurka

    Sep 30, 2016 06:57

    Ma'aikatar harkokin wajen Saudiya ta fitar da wata sanarwa da ke gargadi cewa, kudurin da majalisar dokokin Amurka ta zartas wanda ke nuna goyon bayan iyalan wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata sakamakon harin ranar 11 ga watan Satumba da su kai karar gwamnatin Saudiya, zai haifar da mummunan sakamako ga Amurka.

  • Saudiyya Ta Zabge Albashin Ma'aikatan Kasar Sakamakon Matsalar Tattalin Arziki

    Saudiyya Ta Zabge Albashin Ma'aikatan Kasar Sakamakon Matsalar Tattalin Arziki

    Sep 27, 2016 02:20

    Gwamnatin Saudiyya ta sanar da wasu sabbin matakai na rage albashin ministoci da wasu hakkoki na ma'aikatan gwamnatin kasar da kashi 20 cikin dari don cike gibin kasafin kudin da take fuskanta biyo bayan faduwar farashin mai da kuma kudaden da ta kashe wajen sayo makamai lamarin da ya sanya tattalin arzikin kasar cikin tsaka mai wuya.

  • Sake Bankado Boyayyiyar Alakar Dake Tsakanin 'Isra'ila' Da Mahukuntan Saudiyya

    Sake Bankado Boyayyiyar Alakar Dake Tsakanin 'Isra'ila' Da Mahukuntan Saudiyya

    Sep 25, 2016 01:42

    Cikin 'yan kwanakin nan dai bayanai sai dada fitowa suke yi dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da mahukuntan Al-Sa'ud na kasar Saudiyya; bayani na baya-bayan nan shi ne wanda jaridar Jerusalem Post ta Sahyoniyawan ta buga dangane da wata wasika da tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Ariel Sharon ya aika wa tsohon sarkin Saudiyyan Abdullah bn Abdul'aziz a watan Nuwambar 2005.

  • Saudiyya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Matakin Da Majalisar Amurka Ta Dauka Kan Kasarta

    Saudiyya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Matakin Da Majalisar Amurka Ta Dauka Kan Kasarta

    Sep 14, 2016 12:51

    Mahukutan Saudiyya suna ci gaba da nuna damuwa kan matakin da Majalisar Dokokin Amurka ta dauka na amincewa da daftarin kudurin koken al'ummar kasar na neman bin kadin mutanen da harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 ya ritsa da su.

  • Harin Jiragen Yakin Saudiyya Akan Wata Makaranta A Yamen

    Harin Jiragen Yakin Saudiyya Akan Wata Makaranta A Yamen

    Sep 14, 2016 02:49

    Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a wata makaranta da ke yankin Sa'adah a kasar Yamen.

  • Shugaba Obama Ya Yi Barazanar Hana Dokar Gurfanar Da Saudia Kan Harin 11 -Satumba- 2001

    Shugaba Obama Ya Yi Barazanar Hana Dokar Gurfanar Da Saudia Kan Harin 11 -Satumba- 2001

    Sep 14, 2016 01:17

    Fadar white house ta bayyana cewa shugaban Barak Obama zai yi amfani da hakkin Veto don hana shigar da gwamnatin kasar saudia kara a kan hare haren 11-Satumban shekara ta 2001.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS