-
Mahajjata Sun Fara Isa Filin Mina Domin Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Hajji Bayan Tsayuwar Arafah
Sep 12, 2016 00:11Mahajja sun fara tururruwar zuwa filin Mina domin ci gaba da gudanar da ayyukan hajji, bayan kwana a Muzdalifa biyo bayan tsayuwar Arafa a jiya Lahadi.
-
Musulmai Dake Aikin Hajji Na Tsayuwar Arfa
Sep 11, 2016 06:15Yau Lahadi ce tara ga watan Zul-Hijja al'ummar musulmi da su ka samu sukunin yin aikin hajjin bana ke tsayuwar Arfa, a filin Arfa da ke wajen birnin Makkah.
-
Daruruwan Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Al Saud A Jamus
Sep 11, 2016 01:25Daruruwan mutanen kasar Jamus sun gudanar da wata zanga-zangar kin jinin mahukutan Saudiyya a birnin Berlin na kasar Jamus suna masu Allah wadai da abin da suka kira "danyen aikin" da mahukuntan Saudiyyan suke aikatawa a duk fadin duniya.
-
Alhazai Sun Fara Shirye-Shiryen Fara Aikin Hajji A Gobe Asabar
Sep 09, 2016 13:56Miliyoyin alhazai da suka fito daga kasashe daban-daban na duniya na shirin fara aiwatar da aikin hajji na bana a gobe Asabar a garin Makka ranar da ake kiransa da 'ranar tarwiyya' duk kuwa da raguwar yawan alhazan da aka samu a bana.
-
Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne
Sep 09, 2016 13:55Ayatullah Ahmad Jannati, wanda ya jagorancin sallar Juma'ar birnin Tehran a yau din, yayi kakkausar suka ga halaye da dabi'un mahukutan Saudiyya a yankin Gabas ta tsakiya yana mai siffanta su da cewa su din nan "jikokin Abu Sufyan" ne.
-
Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci
Sep 07, 2016 01:24Ministan harkokin wajen Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kalaman babban muftin kasar Saudiyya na kafirta al'ummar Iran inda ya ce ko shakka babu akidar mafiya yawan al'ummar musulmin duniya ta yi hannun riga da akidar wannan mufti da makamantansa da suka ginu wajen goyon bayan ayyukan ta'addanci.
-
Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)
Sep 05, 2016 04:57Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
-
Dakarun Yemen Sun Harba Wasu Makamai Masu Linzami Cikin Saudiya Don Mai Da Martani
Sep 03, 2016 01:04Sojojin kasar Yemen tare da hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar sun harba wani makamai mai linzami can cikin kasar Saudiyya a matsayin mayar da martani mayar da martani ga ci gaba da ruwan bama-baman da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suke yi a kan al'ummar kasar, lamarin da ya haifar da damuwa ainun tsakanin mutanen Saudiyyan.
-
Kisan Kiyashin Saudiyya Da Safiyar Yau Juma'a A Kasar Yamen
Sep 02, 2016 01:58Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Mata Da Kananan Yara 9 A Yamen
-
Ci gaban Hare-haren Saudiyya A Kasar Yamen
Aug 31, 2016 14:32Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci gaba da kai hari a cikin kasar Yamen