Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Sharhi: Mahangar Jagora Kan Harin Da Amurka, Faransa Da Birtaniyya Suka Kai Siriya

    Sharhi: Mahangar Jagora Kan Harin Da Amurka, Faransa Da Birtaniyya Suka Kai Siriya

    Apr 15, 2018 00:49

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya a safiyar jiya Asabar a matsayin babban laifi yana mai bayyana shugabannin wadannan kasashe ukun a matsayin masu laifi.

  • Jagora: Kai Hari Kan Kasar Syria Laifi Ne, Tabbas Amurka Za Ta Sha Kayi

    Jagora: Kai Hari Kan Kasar Syria Laifi Ne, Tabbas Amurka Za Ta Sha Kayi

    Apr 14, 2018 13:52

    Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Birtaniya gami da Faransa suka kaddamar kan Syria a da jijjifin safiyar yau a matsayin babban laifi, kuma ma'abota girman kai tabbas daga karshe za su sha kayi.

  • Al'ummomin Duniya Na Yin Allawadai Da Harin Amurka Birtaniya Faransa A Kan Syria

    Al'ummomin Duniya Na Yin Allawadai Da Harin Amurka Birtaniya Faransa A Kan Syria

    Apr 14, 2018 13:51

    Al'ummomin duniya suna ci gaba da yin Allawadai da harin wuce gona da iri da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kaddamar a kan Syria bisa da'awar yin amfani da makamai masu guba, ba tare da wata hujja da ta ginu kan wani bincike ba.

  • Saktare Janar Na MDD Ya Mayar Da Martani Kan Harin Da Aka Kai A Siriya

    Saktare Janar Na MDD Ya Mayar Da Martani Kan Harin Da Aka Kai A Siriya

    Apr 14, 2018 08:06

    Saktare janar na MDD ya bukaci dukkanin kasashe da su kuji yin gaban kansu da kuma aiwatar da abinda zai kara tsananta rikici a Siriya.

  • Rasha:Manufar Kai Hari Siriya Hana Binciken Kan Gaskiyar Kai Hari Da Makamai Mai Guda

    Rasha:Manufar Kai Hari Siriya Hana Binciken Kan Gaskiyar Kai Hari Da Makamai Mai Guda

    Apr 14, 2018 08:06

    Shugaban kwamitin alaka kasa da kasa na Rasha ya bayyana cewa hare-haren da aka kai siriya taka dokokin kasa da kasa ce kuma manufarsa hana gudanar da bincike kan gaskiyr da'awar da kasar Amurka ta yi na kai hari da makami mai guba a kasar ta Siriya

  • Amurka, Faransa Da Birtaniya Sun Kai Wa Siriya Hari

    Amurka, Faransa Da Birtaniya Sun Kai Wa Siriya Hari

    Apr 14, 2018 01:59

    Kasashen Amurka da Birtaniya da kuma Faransa, sun kai wa kasar Siriya harin soji a cikin daren jiya Juma'a wayewar safiyar wannan Asabar, kan abunda suka kira maida martani a kan shugaba Bashar Al'Asad na Siriya bisa zarginsa da amfani da makami mai guba a yankin Duma dake kusa da birnin Damascos a ranar 7 ga watan nan.

  • Siriya Ta Ce Hare-haren Da Aka kai Mata, Keta Dokokin Kasa Da Kasa Ne

    Siriya Ta Ce Hare-haren Da Aka kai Mata, Keta Dokokin Kasa Da Kasa Ne

    Apr 14, 2018 01:58

    Gwamnatin Siriya ta danganta hare haren sojin da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kai mata a cikin daren jiya da keta dokokin kasa da kasa da hurimin da kasar take da shi.

  • Harin Siriya : Tabas Akwai Abunda Zai Biyo Baya _ Rasha

    Harin Siriya : Tabas Akwai Abunda Zai Biyo Baya _ Rasha

    Apr 14, 2018 01:57

    Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce kawancen Amurka da Faransa da kuma Birtaniya ya harba makamai masu linzami sama da dari a kan kasar Siriya, saidai an kakkabo dayewa daga cikinsu.

  • Rasha: Akwai Yiyuwar Yaki Ya Barke Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Siriya

    Rasha: Akwai Yiyuwar Yaki Ya Barke Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Siriya

    Apr 13, 2018 01:20

    Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya, Vassily Nebenzia, ya kirayi Amurka da kawayenta da su yi watsi da barazanar da suke yi na kai harin soji kan kasar Siriya, yana mai cewa ba zai kore yiyuwar faruwar yaki tsakanin kasar Rasha da Amurka idan har ta kai wa Siriya hari ba.

  • Sojojin Siriya Sun Tsarkake Yankin Duma_ Rasha

    Sojojin Siriya Sun Tsarkake Yankin Duma_ Rasha

    Apr 12, 2018 10:01

    Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa, sojojin gwamnatin Siriya sun kwace ikon Duma, gari na karshe dake hannun 'yan tada kayar baya a yankin gabashin Ghouta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS