Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Assad: Babban Makamin Makiya Musulmi  Shi Ne Rarraba Kan Al'umma

    Assad: Babban Makamin Makiya Musulmi Shi Ne Rarraba Kan Al'umma

    Apr 12, 2018 04:00

    Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa; yada rarraba tsakanin al'umma da kuma yada tsattsauran ra'ayi da sunan addini, su ne manyan makaman da makiya suke yin amfani da su a halin yanzu domin raunana al'ummar musulmi a duniya.

  • Rasha: Wasu Da Ake Kira Masu Agaji Ne Suka Shirya Wasan Kwaikwayon Makamai Masu Guba A Syria

    Rasha: Wasu Da Ake Kira Masu Agaji Ne Suka Shirya Wasan Kwaikwayon Makamai Masu Guba A Syria

    Apr 12, 2018 03:51

    Mataimakin bababn jami'in sojin kasar Rasha da ke kula da ayyukan soji a wajen kasar Janar Virtor Pozen ya bayyana kungiyiyoyin da ke shiga cikin Syria da sunan ayyukan agaji, su ne suka shirya wasan kwaikwayon kai hari da makamai masu guba.

  • Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Yi Shawagi Akan Iyakar Iraki Da Syria

    Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Yi Shawagi Akan Iyakar Iraki Da Syria

    Apr 11, 2018 03:27

    Tashar talabijin din Sky News ta ba da labarin cewa;Jiragen yaki na kawancan da Amurka take jagoranta sun yi shawagi a kan iyakar Iraki da Syria

  • Rasha Da Amurka Sun Hau Kujerar Na-Ki Bisa Daftarorin Kuduri Akan Syria

    Rasha Da Amurka Sun Hau Kujerar Na-Ki Bisa Daftarorin Kuduri Akan Syria

    Apr 11, 2018 03:25

    Jim kadan bayan da Rashan ta hau kujerar na-ki akan daftarin kudurin da Amurkan ta gabatar, Ita ma Amurkan da kawayenta na turai sun yi watsi da kudurin Moscow

  • Siriya Ta Musanta Yin Amfani Da Makamai Masu Guba

    Siriya Ta Musanta Yin Amfani Da Makamai Masu Guba

    Apr 10, 2018 02:13

    Gwamnatin Siriya ta musanta yin amfani da makamai masu guba a gabashin yankin Ghouta dake Damascus, kuma ta ce zargin da aka yi mata babu kamshin gaskiya.

  • Syria: An Kai Hari Da Makamai Masu Linzami A Filin Saukar Jiragen Sama Na Soja

    Syria: An Kai Hari Da Makamai Masu Linzami A Filin Saukar Jiragen Sama Na Soja

    Apr 09, 2018 04:48

    Majiyar Sojan Syria ta ce; sojojin kasar sun harba na'urorin kakkabo makamai masu linzami inda su ka yi nasarar harbo guda 8 a saman filin saukar jiragen sama na soja da ke Tifur

  • Syria: 'Yan Ta'addan Da Suka Yi Saura A Doma Sun Harba Makaman Roka A Kan Damascus

    Syria: 'Yan Ta'addan Da Suka Yi Saura A Doma Sun Harba Makaman Roka A Kan Damascus

    Apr 08, 2018 02:02

    Rahotanni daga kasar Syria sun ambato cewa, kimanin mutane 6 suka rasa rayukansu a jiya, biyo bayan harba makaman roka da 'yan ta'adda na kungiyar Jaish Islam suka yi daga unguwar Doma da ke gabashin Ghouta zuwa birnin Damascus.

  • Rashin Fahimtar Juna Ya Kunno Kai Tsakani Shugaban Amurka Da Fira Ministan H.K.Isra'ila

    Rashin Fahimtar Juna Ya Kunno Kai Tsakani Shugaban Amurka Da Fira Ministan H.K.Isra'ila

    Apr 05, 2018 14:49

    Sabanin mahanga tsakanin shugaban kasar Amurka da fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan kasar Siriya yana neman yin kamari.

  • Syria: An Gano Wani Kurkuku Da 'Yan Ta'adda Ke Tsare Mutane A Ghuta Ta Gabas

    Syria: An Gano Wani Kurkuku Da 'Yan Ta'adda Ke Tsare Mutane A Ghuta Ta Gabas

    Apr 05, 2018 02:04

    Sojojin kasar Syria sun sanar da gano kurkukun ne a garin Zamalka da ke yankin Ghuta wanda kuma kungiyar 'yan ta'addar "Failaq-Rahman' take tafiyar da shi.

  • Trump Na Tunanin Janye Sojojin Amurka Daga Siriya

    Trump Na Tunanin Janye Sojojin Amurka Daga Siriya

    Apr 04, 2018 06:47

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta yanke shawara game da janye sojojinta a yankin gabas ta tsakiya ko kuma akasin haka nan bada dadewa ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS