-
Unicef: Kananan Yara 870 Ne Aka Kashe A Kasar Syria A cikin Watanni 9
Nov 17, 2018 11:20Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unucef ya bayyana haka ne a jiya juma'a.
-
Moscow: An Dawo Da 'Yan Hijrar Siriya Dubu 270 Gida
Nov 16, 2018 19:06Sojojin kasar Rasha sun sanar da mayar 'yan kasar Siriya dake gudun hijra a kasashen waje kimanin dubu 270 gida.
-
Rasha Ta Zargi Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Rashin Mutunta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Siriya
Nov 09, 2018 06:33Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Kungiyoyin 'yan ta'adda da suke lardin Idlib na kasar Siriya suna ci gaba da karya yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a lardin.
-
Sojojin Siriya Sun Ceto 'Yan Kabilar Druzes Daga Hannun (IS)
Nov 08, 2018 16:17Rundinar sojin kasar Siriya ta sanar da cewa wasu 'yan kabilar druzes da kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta yi garkuwa dasu a yankin Suweida dake kudancin kasar.
-
Siriya Da Rasha Sun Tattauna Kan Batun Kafa Kwamitin Tsara Kundin Mulki
Nov 05, 2018 11:13Shugaba Bashar al-Assad na Siriya, ya tattauna batun kafa kwamitin tsara kundin mulkin kasarsa, da jakadan musamman na shugaban Rasha Alexander Lavrentiev, wanda ke ziyarar aiki a kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Fararen Hula A Kasar Siriya
Nov 04, 2018 06:52Jiragen saman yakin rundunar kawancen sojin kasa da kasa karkashin jagoranci Amurka da ke da'awar yaki da kungiyar ta'addanci ta Da'ish a kasar Siriya sun kashe fararen hula akalla 15 a lardin Deire-Zurr na kasar.
-
MDD Ta Bukaci Kara Wa'adin Raba Kayayyakin Jin Kai A Siriya
Oct 30, 2018 06:17Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin raba kayayyakin jin kai a Siriya ya bukaci kara lokacin raba kayayyakin jin kai ga fararen hula a kasar.
-
Kasashen Rasha, Jamus, Faransa Da Turkiyya Na Taro Kan Siriya
Oct 27, 2018 15:46Shugabannin kasashen Rasha, Faransa, Turkiyya da kuma Jamus na wani taro a birnin Santanbul kan batun Siriya.
-
"Yan Kasar Syria Da Suke Gudun Hijira A Kasar Lebanon Sun Fara Komawa Gida
Oct 25, 2018 12:20Da safiyar alhamis 'yan hijira 250 ne su ka bar sansanoninsu da ke kasar Lebanon zuwa kasarsu ta Syria
-
Wakilin MDD Kan Siriya Zai Kai Ziyara Damascos
Oct 24, 2018 05:55A wani lokaci yau Laraba ake sa ran wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan Siriya, Staffan de Mistura zai kai wata ziyara a Damascos fadar mulkin kasar Siriya, domin tattauna hanyoyin kafa wani kwamiti na girka wani sabon kundin tsarin mulki.