-
Amurka Za Ta Janye Ma'aikatan Diplomasiyyarta Daga Syria A Cikin Sa'o'i 24
Dec 20, 2018 06:58Kamfanin dillancin labarun Reuters ne ya ambato wani jami'in gwmanatin Amurka yana cewa kasar za ta janye dukkanin ma'aikatan harkokin waje daga Syria a cikin sa'o'i 24
-
Sojan Saman Nijeriya Guda Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgi A Abuja
Sep 29, 2018 05:56Rundunar sojin saman Nijeriya ta sanar da cewa daya daga cikin matuka jiragen samanta guda biyu da suka yi hatsari a wata unguwa a birnin tarayya Abuja a daidai lokacin da suke shawagi cikin shirye-shiryen bukukuwan ranar 'yancin kai da za a gudanar nan gaba.
-
An Yi Wa Manyan Jami'an Sojan Kasar Aljeriya Murabus
Aug 24, 2018 12:57A cikin kasa da shekara guda gabanin manyan zabukan kasar Alheriya, shubagan kasa ya sauke wasu manyan kwamandojin soja daga mukamansu
-
Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59
Apr 02, 2018 06:27Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya
Apr 01, 2018 19:00Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.
-
Priministan Kasar Libya Ya Jaddada Bukatar Hada Rundunar Sojojin Kasar Karkashin Babban Komanda Guda
Mar 05, 2018 07:12Priministan kasar Libya Fa'iz Suraaj ya jaddada bukatar hada kan rundunar sojojin kasar karkashin shugabanci guda.
-
'Yan Bindiga Sun Kashe Jandarmomin Nijar 13 A Kan Iyakan Kasar Mali
Oct 22, 2017 05:19Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar wasu jandarmomin kasar su 13 sun mutu kana wasu biyar kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga dadi suka kai musu a sansaninsu a yammacin kasar kusa da kan iyakan kasar da kasar Mali.
-
Faduwar Jirgin Sama A Jamhuriyar Congo Ya Ci Rayukan Mutane Fiye Da 30
Sep 30, 2017 17:59Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ce; Jirgin ya fadi ne a yau asabar a kusa da birnin Kinshasha babban birnin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
-
MDD Za Ta Tura Dakarunta Zuwa Kasar Libiya.
Sep 09, 2017 18:59Manzon musaman na MDD a kasar Libiya ya ce nan ba da jimawa ba majalisar za ta tura dakarunta zuwa kasar Libiya
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Gungun Jami'an Tsaro A Kasar Congo
Aug 10, 2017 19:02Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wani gungu na jami'an tsaro a jihar Kivo ta arewa dake gabashin jamhoriyar demokaradiyar congo, lamarin da yayi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane 6.