-
'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da 'Yar Agaji A Somaliya_Red Cross
May 03, 2018 05:35Kungiyar agaji ta kasa da kasa ta Red-Cross, ta sanar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata jami'ar kiwan lafiya a wani gida dake Mogadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
Wani Harin Kunan Bakin Wake Ya Kashe Manyan-Manyan Jami'an Sojojin Kasar Somalia
Apr 28, 2018 11:48Labaran da suke fitowa daga kasar Somalia sun bayyana cewa a wani harin kunan baklin wake da aka kaiwa manya-manyan jami'an sojojin kasar mutane ukku ne suka rasa rayukansu.
-
Ambaliyar Ruwa Ya Raba Sama Da Mutane Dubu 400 Da Gidajensu A Somaliya
Apr 28, 2018 06:37Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar a daren jiya juma'a cewa sama da mutane dubu 427 ne, ambaliyar ruwa ya raba da mahalinsu a yankuna daban-daban na kasar Somaliya cikin wannan wata na Avrilu da muke ciki.
-
Alaka Na Ci Gaba Da Kara Yin Tsami Tsakanin Somalia Da UAE
Apr 18, 2018 06:41Sakamakon rashin jituwar da ya kunno kai tsakanin hadaddiyar daular larabawa (UAE) da kuma gwamnatin Somalia, a jiya UAE ta rufe babban asibitin Sheikh Zayid da ke Magadishu.
-
Dubban 'Yan Gudun Hijira Suna Kwarara Daga Kasar Habasha
Apr 16, 2018 12:26Fiye da mutane 700,000 ne su ka bar gidajensu daga yankunan da ake rikici akan iyakokin kasashen Habsha da Somaliya
-
Isra'ila Ta Sallami Bakin Haure 'Yan Afrika 200
Apr 16, 2018 06:19Sama da bakin haure 'yan Afrika, 200 ne da ake tsare da su a wani gidan yari dake kudancin H.K. Isra'ila aka sallama a jiya Lahadi.
-
Somaliya Ta Dakatar Da Shirin UAE Na Horar Da Sojojin Kasar
Apr 11, 2018 17:32Kasar Somaliya ta dakatar da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) daga shirin da take aiwatarwa a kasar na ba da horo ga daruruwan sojojin kasar a wata alama da ke nuni da irin tsamin da alakar da ke tsakanin kasashen biyu ta ke ci gaba da yi.
-
Kakakin Majalisar Dokokin Somaliya Yayi Murabus Kafin Kada Kuri'ar Korarsa
Apr 09, 2018 11:05Kakakin majalisar dokokin kasar Somaliya, Mohamed Sheikh Osman Jawari, yayi murabus daga mukaminsa jim kadan kafin 'yan majalisar su kada kuri'ar rashin amincewa da shi, lamarin da ya kawo karshen rikicin na siyasa da ake fama da shi a kasar.
-
Wasu Motoci Biyu Da Aka Makare Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Kasar Somaliya
Apr 07, 2018 06:30Wasu motoci biyu da aka makare da bama-bamai sun tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya tare da halaka mutum guda.
-
Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59
Apr 02, 2018 06:27Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.