-
Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya
Apr 01, 2018 19:00Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.
-
'Yan Ta'adda Sun Kashe Ma'aikacin Kungiyar Bada Agaji Ta Red Cross A Somaliya
Mar 30, 2018 11:18Kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross ta sanar da kashe ma'aikacinta guda a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a wani harin wuce gona da iri da aka kai kan motar da ke dauke da shi.
-
An Kashe 'Yar Majalisar Dokokin Kasar Somaliya
Mar 29, 2018 05:36Wasu 'yan bindiga sun bindige wata 'yar Majalisar dokokin kasar Somaliya a Magadushu babbar birnin kasar
-
Somaliya : Bam Ya Kashe Mutum 14 A Mogadisho
Mar 23, 2018 04:07Hukumomi a Somaliya sun ce mutane a kalla 14 ne suka gamu da ajalinsu, kana wasu da dama suka raunana a wani harin bam da aka kai a gaban wani shahararren hotel a Mogadisho babban birnin kasar.
-
Sojojin Somalia Sun Cafke Biyu Daga Cikin Kwamandojin 'Yan Ta'adda Na Al-shabab
Mar 22, 2018 11:06Rundunar sojin kasar Somalia ta sanar da samun nasarar cafke wasu manyan kwamnadojojin kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab a kudancin kasar.
-
Dakarun Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab Su Bakwai
Mar 15, 2018 11:20Sojojin kasar Somaliya sun sami nasarar hallaka wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab ta kasar su bakwai a wani hari da suka kai musu a garin bakin ruwan nan na Kismayo da ke kudancin kasar.
-
Majalisar Somaliya Ta Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Da Wasu Kasashe Suka Cimma Da Yankin Somaliland
Mar 12, 2018 19:29Majalisar Dokokin Kasar Somaliya ta kada kuri'ar rashin amincewa da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin bangarori uku wato kasar Habasha da Hadaddiyar Daular Larabawa da kuma Somaliland da ke cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Somaliya.
-
Somalia Ta Yi Gargadi Dangane Da Yin Katsalandan A Cikin Harkokinta Na Cikin Gida
Mar 11, 2018 18:04Shugaban kasar Somalia ya bayyana cewa ba za su amince da duk wani katsalandan daga wata kasa a cikin harkokin kasarsu ba.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Sojojin Somaliya 4
Mar 11, 2018 10:52Akalla sojojin somaliya 4 suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam a Magadushu babban birnin kasar
-
Al'Shabab Ta Kashe Sojin Somaliya Hudu
Mar 03, 2018 16:12Wani harin kunar bakin da aka kai da mota a wani barikin soji a arewa maso gabashin Mogadisho, ya yi ajalin wani sojin Somaliya guda.