-
An Kai Harin Ta'addanci A gefen Babban Birnin Somaliya
Mar 02, 2018 18:58Majiyar Tsaron Somaliya ta sanar da kai harin ta'addanci a barikin soja dake gefen Magadushu babban birnin kasar
-
Somaliya : Yawan Mamata Bayan Harin Mogadishu, Ya Kai 32
Feb 25, 2018 10:51Hukumomin tsaron a Somaliya sun ce, yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin Mogadishu, babban birnin kasar ya karu zuwa 32.
-
Somaliya: An Sami Karin Wadanda Suka Rasu Sanadiyyar Tashin Bom
Feb 24, 2018 06:38Rahotanni daga babban birnin kasar ta Somaliya sun ce adadin wadanda suka rasun ya karu zuwa 18 da kuma wasu 20 da suka jikkata
-
Jiragen Saman Yakin Amurka Sun Kai Hari Kan Sansanin Kungiyar Al-Shabab Na Somaliya
Feb 23, 2018 05:39Jaragen saman yakin kasar Amurka marassa matuka ciki sun kaddamar da hare-hare kan sansanin mayakan kungiyar Al-Shabab na Somaliya, inda suka kashe 'yan ta'adda akalla hudu.
-
Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane 3 A Kasar Somaliya
Feb 07, 2018 18:54Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane uku a hare-haren kisan gilla da suka aiwatar a sassa daban daban na birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukumcin Kisa Kan Mutumin Da Ya Jagorancin Harin Ta'addancin Mogadishu
Feb 06, 2018 17:35Wata kotun soji a kasar Somaliya ta yanke hukumci kisa a kan mutumin nan da aka samu da laifin tuka babbar motar da aka makare ta da bama-bamai da kai hari da ita birnin Mogadishu, babban birnin kasar a watan Oktoban bara (2017) da yayi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 500.
-
Somaliya Ta Kore Cewa Turkiya Za Ta Kafa Sansanin Soja A Kasar
Jan 28, 2018 08:32Ministan harkokin wajen kasar Somaliya ne ya kore cewa kasarsa za ta bai wa Turkiya damar kafa sansaninn soja a gabar ruwan Re Sea.
-
Somaliya Ta Karyata Jita-Jitan Hada kai Da Turkiya Na Samar Da Sansanin Soja A Ruwan Maliya
Jan 27, 2018 19:05Ministan harakokin wajen Somaliya ya yi watsi da da'awar kasar Eritrea na cewa ta hada kai da Turkiya domin kafa sansanin sojan ruwan a ruwan Maliya.
-
Kasar Somalia Ta Bukaci Kawayenta Su Taimaka Mata Don Kyautata Tsaro A Kasar
Jan 20, 2018 06:15Priministan kasar Somalia Hassan Ali Khair ya bukaci kawayen kasar da su taimaka mata don kyautata harkokin tsaro a kasar.
-
Jami'an Tsaron Somaliya Sun 'Yantar Da Kananan Yara Daga Hannun 'Yan Ta'addan Al-Shabab
Jan 19, 2018 18:18Ministan sadarwar kasar Somaliya ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar 'yantar da kananan yara 32 daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab ta kasar.