-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Bukaci Hanzarta Horas Da Dakarun Tsaron Kasar Somaliya
Jan 11, 2018 19:00Kungiyar tarayyar Afrika ta bukaci daukan matakin hanzarta horas da jami'an tsaron kasar Somaliya.
-
Firaministan Somaliya Ya Yi Wa Gwamnatinsa Garan Bawul.
Jan 04, 2018 19:05Firaministan kasar Somaliya ya gudanar da wasu canje-canje a gwamnatinsa inda ya sauki ministocin harakokin wajen da na kasuwanci.
-
Wasu Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kasar Uganda A Somalia Sun Fara Barin Kasar
Jan 02, 2018 11:48Gwamnatin Kasar Uganda ta dauke wasu daga cikin sojojinta wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Somalia zuwa gida.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane 2 A Somaliya
Dec 31, 2017 19:18Harin ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwar mutane biyu tare da jikkata wasu da dama na daban a Magadushu babban birnin kasar Somaliya.
-
Shugaban Somaliya Yayi Alkawarin Daukan Matakai Bayan Da Amurka Ta Janye Taimako Ga Sojojin Kasr
Dec 19, 2017 05:35Shugaban kasar Somaliya, Mohamed Abdullahi Mohamed, ya bayyana cewar zai yi dukkanin iyakacin kokarinsa wajen biyan albashi da samar wa sojojin kasar sauran kayayyakin aikin da suke bukata sakamakon janye irin taimako da goyon bayan da Amurka take ba wa sojojin Somaliyan.
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Harin Ta'addancin Birnin Mogadishu Na Somaliya Sun Kai 13
Dec 14, 2017 12:23Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunan bakin waken da aka kai barikin 'yan sanda da ke birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a safiyar yau Alhamis ya haura zuwa mutane goma sha uku.
-
Somaliya: Harin Kunar Bakin Waje Ya Kashe Mutane Uku A Birnin Magadishu
Dec 14, 2017 06:23Kamfanin dillancin labarun Reuters ya nakalto majiyar tsaro na cewa; Dan Kunar bakin waken ya sanya kakin 'yan sanda ne a lokacin da ya kai hari a sansanin bada horo na 'yan sandan kasar.
-
An Kashe Wani Dan Jarida A Magadishu Babban Birnin Kasar Somalia
Dec 12, 2017 06:26Wani dan jirada ya rasa ransa a lokacin da bom ya tashi a kusa da motarsa a birnin Magadishu babban birnin kasar Somalia a jiya Litinin.
-
Rikicin Kasar Somaliya Ya Lashe Rayukan Duban Mutane
Dec 11, 2017 06:14Cikin wata sanarwa da MDD ta fitar, daga watan Janairun 2016 zuwa watan Oktoban 2017, duban 'yan kasar Somaliya ne suka rasa rayukansu sanadiyar rikicin dake faruwa a cikin kasar.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Bukaci Taimakon Kasashen Duniya Kan Abinda Ya Shafi Tsabatan Ruwan Sha A Somalia
Dec 03, 2017 19:00Jakadan hukumar lafiya da duniya WHO a kasar Somalia ya yi kira ga kasashen duniya da su taimakawa kasar don samar da ruwan sha mai tsabta a kasar Somalia.