-
Somaliya: An Kashe 'Yan Kungiyar al-Shabab 11
Dec 02, 2017 07:24Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ce an yi fada a tsakanin sojojin gwamnatin kasar ta Somaliya tare da 'yan kungiyar ta al-shaba, da ya kai ga kashe 'yan ta'addar 11.
-
An Hallaka Mayakan Ashabab A Somaliya
Dec 01, 2017 18:07Dakarun kasar Somaliya sun hallaka mayakan ashabab 11 a tsakiyar kasar
-
Rundunar Sojin Amurka Ta Sanar Da Kashe 'Yan Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Fiye Da 100
Nov 22, 2017 07:00Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa: Jirgin saman sojin Amurka ya yi luguden wuta kan sansanin mayakan kungiyar Al-Shabab a shiyar arewa maso gabashin birnin Mogadishu fadar mulkin kasar ta Somaliya.
-
Somaliya: An Kame 'Yan Ta'addar Kungiyar al-Shabab 20
Nov 17, 2017 19:02Gwamnatin kasar Somaliya ce ta sanar da kame 'yan kungiyar ta al-shabab a yankin Shibli.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Zata Rage Yawan Sojojinta Kimanin 1000 Daga Kasar Somaliya
Nov 08, 2017 06:56Kungiyar tarayyar Afrika ta sanar da shirinta na rage yawan sojojinta daga kasar Somaliya da yawansu zai kai kimanin dubu daya kafin karshen wannan shekara ta 2017.
-
Miliyoyin Mabiyar Mazhabar Ahlul Bait (AS) Na Isa Karbala Domin Ziyarar Arba'in
Nov 07, 2017 08:15Miliyoyin ambiya mazhabar shi'ar Ahlul bait (AS) daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da isa birnin Karbala na kasar Iraki, yayin da kuma wasu suke a kan hanyarsu ta isa birnin, domin halartar tarukan arba'in an shahadar Imam Hussain (AS).
-
Amurka Ta Ce Ta Kai Hare-Hare Kan Mayakan Kungiyar Al-shabab Ta Kasar Somalia
Nov 04, 2017 06:29Gwamnatin Kasar Amurka Ta bada sanarwan cewa, a karon farko tun bayan lokaci mai tsawo sojojinta sun kai hare hare ta sama kan mayakan kungiyar Al-qaeda na kasar Somalia a jiya Juma'a.
-
Ethiopia Ta Tura Dubban Sojoji Zuwa Somaliya Don Fada Da Al-Shabab
Nov 03, 2017 05:54Gwamnatin kasar Ethiopia ta tura dubban sojojinta zuwa ga kasar Somaliya a kokarin da kasashen yankin suke yi na fada da kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab da take ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiya kasashen yankin.
-
Sojojin Somaliya Sun 'Yantar Da Wasu Kauyuka Daga Mamayar 'Yan Kungiyar Al-Shabab
Nov 02, 2017 06:20Sojojin gwamnatin Somaliya sun samu nasarar kwato wasu kauyuka da suke karkashin mamayar 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab a lardin kudancin kasar.
-
Kungiyar Arab League Ta Yi Tofin Allah Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Somaliya
Oct 30, 2017 11:46Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a ranar Asabar da ta gabata.