-
Jami'an Tsaron Sudan Sun Kame 'Yan Adawar Kasar Domin Hana Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 24, 2016 08:55Majiyar kungiyoyin 'yan adawar Sudan sun sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kame wasu daga cikin jagororin 'yan adawar kasar.
-
Shugaba Bashir Ya Bayyana Sudan Ta Kudu A Matsayin Abokiyar Gabar Kasar Sudan
Nov 17, 2016 07:48Shugaban kasar Sudan Umar al-Bashir ya bayyana kasar Sudan ta Kudu da ke makwabtaka da kasar a matsayin 'abokiyar gabar' kasarsa yana sake barazanar daukan matakai matukar dai Sudan ta Kudu ba ta daina abubuwan da take yi wa kasarsa ba.
-
Kwamitin Tsaron UN Ya Bukaci Sudan Da Sudan Ta Kudu Su Koma Tattaunawa Kan YanKin Abey
Nov 16, 2016 15:32Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya kirayi gwamnatocin Sudan da kuma Sudan ta kudu kan su koma kan teburin tattaunawa dangane da batun sake shata iyakokin yankin Abey.
-
Kwamitin Tsaro Ya Bukaci A Fara Tattaunawa Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu
Nov 16, 2016 07:51Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu da su sake zama teburin tattaunawa a tsakaninsu don ayyana matsayin yankin Abyei da ke ci gaba da haifar da rikici a tsakaninsu.
-
An kame 'yan adawa a kasar Sudan
Nov 09, 2016 07:51A yayin Zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin Man fetir, jami'an 'yan sanda sun kame 'yan adawa 21 a kasar Sudan
-
Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewar Al'ummar Sudan Da Karin Farashin Makamashi A Kasar
Nov 09, 2016 03:29Kasar Sudan tana ci gaba da fuskantar barazanar tashe-tashen hankula sakamakon matakin da mahukuntan kasar suka dauka na kara farashin makamashi a kasar lamarin da ya fusata al'umma tare da bayyana shirinsu na gudanar da zanga-zangar a duk fadin kasar.
-
Gwamnatin Sudan Ta Bayyana Irin Ci Gaban Da Ta Samu A Fuskar Karfin Soji
Nov 07, 2016 11:34Shugaban Sudan ya sanar da cewa kasarsa ta samu gagarumin nasara da ci gaba a fuskar karfin soji ta hanyar gudanar da kere-keren makaman kare kai.
-
Gwamnatin Amurca Ta Tsawaita Takunkuman Tattalin Arzikin Da Ta Dorawa Kasar Sudan
Nov 01, 2016 07:37Shugaban kasar Amurca Barak Obama ya tsawaita takunkuman tattalin arziki wanda gwamnatinsa ta dorawa kasar Sudan na tsawon shekara guda.
-
Shugaban Kasar Kenya Ya Kai Ziyarar Aiki A Sudan Kan Koton ICC
Oct 30, 2016 03:44Karamin ministan harkokin wajen kasar Sudan ya bayyana cewa ziyarar da shugaban kasar Kenya ya kai birnin Kharthum yana da muhimmanci matuka.
-
Za'a Sake Dawo Da Kujerar Priminister A Kasar Sudan
Oct 26, 2016 12:39Wata majiyar gwamnatin kasar Sudan ta bayyana cewa shugaban kasar Umar Hassan Al-Bashir ya bukaci a dawo da kujerar Priminister a tsarin siyasar kasar