Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan Ta Kirayi Kasar Sudan Ta Kudu Da Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyoyin Da Ke Kasashen Biyu

    Sudan Ta Kirayi Kasar Sudan Ta Kudu Da Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyoyin Da Ke Kasashen Biyu

    Oct 22, 2016 15:33

    Bukatar Sudan Ga Makwabciyarta Ta Kudu Akan Yarjejeniyar Da Take tsakaninsu

  • Sudan Ta Yi Fatali Da Rahoton Amnesty

    Sudan Ta Yi Fatali Da Rahoton Amnesty

    Sep 30, 2016 07:36

    Gwamnatin Sudan ta yi wasti da rahoton kungiyar Amnesty wanda ke cewa dakarun kasar sunyi amfani da makamai masu guba a yankin Darfur.

  • Amnesty Ta Zargi Sudan Da Amfani Da Makamai Masu Guba

    Amnesty Ta Zargi Sudan Da Amfani Da Makamai Masu Guba

    Sep 29, 2016 08:36

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta zargi sojojin gwamnatin Sudan da hallaka fararen hula da dama ta hanyar amfani da makamai masu guba a yankin Darfur.

  • Muhimmancin Tattaunawa Tsakanin Gwamnatin Suda Da 'Yan hammayya A cikin Gida.

    Muhimmancin Tattaunawa Tsakanin Gwamnatin Suda Da 'Yan hammayya A cikin Gida.

    Sep 28, 2016 03:48

    Shugaban Kasar Sudan, ya jaddada muhimmancin Tattaunawa Da 'Yan hamayya A cikin Gida.

  • Sudan Ta Yi Barazanar Rufe Kan Iyakokinta Da Sudan Ta Kudu

    Sudan Ta Yi Barazanar Rufe Kan Iyakokinta Da Sudan Ta Kudu

    Sep 19, 2016 06:54

    Gwamnatin Sudan ta yi barazanar rufe kan iyakanta da kasar Sudan ta Kudu cikin kwanaki masu zuwa matukar dai makwabciyar nata ba ta kori kungiyoyi masu dauke da makamai da suke cikin kasar ba.

  • Zaman Lafiya Ya Dawo A Yankin Darfur

    Zaman Lafiya Ya Dawo A Yankin Darfur

    Sep 08, 2016 02:07

    Shugaban Kasar Sudan ya ce; Zaman Lafiya Ya Dawo A yankin Darfur.

  • Ci Gaba Da Dambaruwar Siyasar Kasar Sudan

    Ci Gaba Da Dambaruwar Siyasar Kasar Sudan

    Aug 27, 2016 01:19

    Dambaruwar siyasa tana ci gaba da daukan sabon salo a kasar Sudan sakamakon rashin cimma wata kwakkwarar matsaya a zaman taron kasa da ake gudanarwa da nufin samar da hanyar warware rikici da tashe -tashen hankula da suke ci gaba da addabar kasar.

  • An Sallami Magudun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Daga Asibiti A Kasar Sudan

    An Sallami Magudun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Daga Asibiti A Kasar Sudan

    Aug 26, 2016 12:30

    Rahotanni daga kasar Sudan bayyana cewar an sallami madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar daga asibitin da yake kwance a can a kasar Sudan din sai dai kuma zai ci gaba da zama a birnin Khartoum, babban birnin kasar Sudan din har zuwa wani lokaci don kara murmurrewa.

  • Sabon Mataimakin Sudan Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Khartum

    Sabon Mataimakin Sudan Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Khartum

    Aug 21, 2016 13:12

    Mataimakin shugaban kasar Sudan ta kudu Taban Deng Gai ya fara gudanar da wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a jamhuriyar Sudan, inda ya isa birnin Khartum a yau.

  • Zaman Taro Kan Yaki Da Ta’addanci A Kasar Sudan

    Zaman Taro Kan Yaki Da Ta’addanci A Kasar Sudan

    Aug 19, 2016 01:20

    An bude wani zaman taro na kasa da kasa a jiya a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan da zimmar ganin an kara samun wayewar kai dangane da batun ta’addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS